Pars Today
Shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sayyid Hasan Nasrallah ya bayyana cewar kungiyoyin gwagwarmaya sun hana makiyan al'umma cimma manufofin da suke son cimmawa.
Babban sakataren kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullahi da ke kasar Lebanon ya jaddada cewa; Gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila ta sha kashi a yakin kwanani 33 da ta kaddamar kan kasar Lebanon a shekara ta 2006.
A bayanai mabambanta da kungiyoyin gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullahi da na Hamas suka fitar sun yi tofin Allah tsine kan harin ta'addancin da aka kai birnin Nice na kasar Faransa.
Babban saktaren Kungiyar Hizbull...ta kasar Labnon ya ce manufar Ranar Duniya ta Qudus Raya ambaton Qudus da kuma tunatarwa Al'ummar musulmi alkawarin da suka dauka a kan Qudus
Rundinar sojin kasar Labanon ta sanar da cafke mambobin kungiyar 'yan ta'ada Da'esh biyar wandanda a cewar ta ke shirin kai hare-hare a cikin kasar.
Harin ta'addanci a yankin gabashin Baka'a na kasar Labanon ya yi sanadiyar mutuwa mutane 6 da kuma jikkatar Mutane 19.
Harin ta'addanci a yankin gabashin Baka'a na kasar Labanon ya yi sanadiyar mutuwa da kuma jikkatar Mutane 19.
Bayan harin ta'addancin da aka kai a birnin Beirut, an fara yin zarge-zargen akan wadanda su ka kai shi.
Rahotanni dake fitowa daga Labonon na cewa an jiyo karan wani abu mai hkarfin gaske a yammacin birnin Beyrout.
Mayakan Kungiyar Hizbull...a matakin farko sun fara kai farmaki kan 'yan ta'addar ISIS a Jihar Kalamoun na kasar Siriya.