Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

Labanon

  • Jagora Ya Gana Da Iyalan Shahid Mustafa Badruddeen

    Jagora Ya Gana Da Iyalan Shahid Mustafa Badruddeen

    May 27, 2016 00:42

    Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana tsohon babban kwamandan dakarun kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Shahid Mustafa Badruddeen a matsayin wani jarumi kana kuma tsayayyen dan gwagwarmaya don haka yayi masa fatan samun karin matsayi da daukaka a wajen Allah Madaukakin Sarki.

  • Zarif: Shahadar Kwamandan Hizbullah, Zai Kara Wa Kungiyar Azamar Ci Gaba Da Fada Da Isra'ila Ne

    Zarif: Shahadar Kwamandan Hizbullah, Zai Kara Wa Kungiyar Azamar Ci Gaba Da Fada Da Isra'ila Ne

    May 13, 2016 12:44

    Ministan harkokin wajen Iran ya bayyana cewar ko shakka babu shahadar babban kwamandan dakarun kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Shahid Mustafa Badruddeen zai kara wa kungiyar azama da tsayin dakan da take da shi ne wajen fada da haramtacciyar kasar Isra'ila da kuma ta'addanci.

  • Sheikh Na'im Qasim: Shahid Badrudden Ya Dandana Wa Isra'ila Da 'Yan Takfiriyya Kuda

    Sheikh Na'im Qasim: Shahid Badrudden Ya Dandana Wa Isra'ila Da 'Yan Takfiriyya Kuda

    May 13, 2016 12:35

    Na'ibin shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sheik Na'im Qasim ya bayyana cewar babban kwamandan sojin kungiyar Shahid Mustafa Badruddeen wanda yayi shahada yau din nan a kasar Siriya ya dandana wa haramtacciyar kasar Isra'ila da kuma kungiyoyin 'yan takfiriyya masu kafirta musulmi kuda a kasar Siriyan yana mai cewa nan da wani lokaci kadan kungiyar za ta sanar da sakamakon binciken da ta gudanar dangane da harin da aka kai wa babban kwamandan da yayi sanadiyyar shahadarsa.

  • Jagora Yayi Watsi Da Sanya Hizbullah Cikin Kungiyoyin 'Yan Ta'adda Da Saudiyya Da Kawayenta Suka Yi

    Jagora Yayi Watsi Da Sanya Hizbullah Cikin Kungiyoyin 'Yan Ta'adda Da Saudiyya Da Kawayenta Suka Yi

    Apr 20, 2016 06:18

    Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei yayi Allah wadai da kuma kakkausar suka ga bayyana kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon da wasu kasashen larabawa, bisa matsin lamba da cin hancin da kasar Saudiyya ta ba su, suka yi a matsayin kungiyar ta'addanci yana mai cewa kungiyar Hizbullah dai ta kasance abar alfaharin duniyar musulmi.

  • Jami'an Tsaron Labanon Gano Wata Cibiyar 'Yan Ta'adda Mai Hatsarin Gaske A Kasar

    Jami'an Tsaron Labanon Gano Wata Cibiyar 'Yan Ta'adda Mai Hatsarin Gaske A Kasar

    Apr 10, 2016 00:04

    Rahotanni daga kasar Labanon sun bayyana cewar jami'an tsaron kasar sun sami nasarar ganowa da kuma cafke 'yan wata kungiyar 'yan ta'adda mai hatsarin gaske a kasar.

  • Yan Gudun Hijiran Palasdinawa Da Suke Kasar Lebanon Sun Bukaci Tallafin M.D.D

    Yan Gudun Hijiran Palasdinawa Da Suke Kasar Lebanon Sun Bukaci Tallafin M.D.D

    Apr 06, 2016 13:49

    Yan gudun hijiran Palasdinawa da suke rayuwa a sansanin 'yan gudun hijira da ke kasar Lebanon sun bukaci tallafin Majalisar Dinkin Duniya domin warware musu wasu daga cikin matsalolinsu.

  • Hizbullah Sun Kai Munanan Hare-Hare Kan Sansanonin ISIS A Gabashin Labanon

    Hizbullah Sun Kai Munanan Hare-Hare Kan Sansanonin ISIS A Gabashin Labanon

    Apr 04, 2016 12:40

    A ci gaba da fatattakan mayakan kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh (ISIS) da kuma nesata su daga kasar Labanon, dakarun kungiyar Hizbullah ta kasar sun kai wasu munanan hare-hare a kan sansanonin 'yan kungiyar ta'addancin a yankunan da suke gabashin kasar ta Labanon.

  • Kasar Lebanon Ta Bukaci Samun Hadin Kan Kasashen Duniya A Fagen Yaki Da Ta'addanci

    Kasar Lebanon Ta Bukaci Samun Hadin Kan Kasashen Duniya A Fagen Yaki Da Ta'addanci

    Apr 02, 2016 11:58

    Ministan harkokin wajen kasar Lebanon ya gabatar da bukatar samun hadin kan dukkanin kasashen duniya a fagen yaki da ta'addanci.

  • Babban Sakataren M.D.Duniya Ya Jaddada Wajabcin Kawo Karshen Rikicin Siriya

    Babban Sakataren M.D.Duniya Ya Jaddada Wajabcin Kawo Karshen Rikicin Siriya

    Mar 26, 2016 05:15

    Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya jaddada bukatar ganin an kawo karshen duk wani tashe-tashen hankula musamman ayyukan ta'addanci a cikin kasar Siriya.

  • 'Yan Majalisar Iran Sun Sake Jaddada Goyon Bayansu Ga Kungiyar Hizbullah

    'Yan Majalisar Iran Sun Sake Jaddada Goyon Bayansu Ga Kungiyar Hizbullah

    Mar 08, 2016 02:14

    Sama da 'yan majalisar shawarar Musulunci ta kasar Iran 200 ne suka nuna goyon bayansu ga kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon da kuma yin Allah wadai da matsayar da kungiyar larabawan Tekun Fasha na sanya kungiyar cikin kungiyoyin 'yan ta'adda.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS