Pars Today
Kasar Cuba, ta yi watsi da sanya dokar auren jinsi guda a cikin sabon kundin tsarin mulkin kasar.
Wata motar tirela ta yi taho-mu gama da wata motar bus a kudancin kasar Peru lamarin da ya janyo hasarar rayukan mutane 18 tare da jikkatan wasu 39 na daban.
Kasashe 14 na gungun Lima sun sanar da kiran jakadunsu a kasar Venezuella, sa'o'i kadan bayan da shugaba Nicolas Maduro, ya sake lashe zaben shugaban kasar.
Shugaban kasar Bolivia Evo Morales yayi kakkausar suka ga 'bakar' siyasar Amurka inda ya ce a halin yanzu dai yankin Latin Amurka ya tashi daga zama karkashin mulkin mallakan Amurkan.
Gwamnatin Venezuela ta zargin gwamnatin Amurka da kokarin wajen haifar da fitina da yaki tsakanin kasashen Latin Amurka don cimma manufofinta.
Gwanatin kasar Cuba ta sanar da rasuwar tsohon shugaban kasar Fidel Castro, bayan kwashe tsawon shekaru yana jinya tsai-tsaye.
Mahaukaciyar guguwa da ta haifar da ambaliyar ruwa da aka ba wa suna "Matthew" ta kashe mutane 27 a kasar Haiti da Jamhuriyar Dominican yayin da mutanen kuma sun bace babu labarinsu.
Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad Zrif ya gana da shugaban kasar Bolivia Evo Morales a birnin Sucre fadar mulkin kasar.
Tsohon shugaban Kasar Cuba Ya Soki shugaban Kasar Amruka
Shugaban Cuba Raul Castro ya yi gagadin cewa, jami'an kasar su yi hattara matuka da Amurka, domin kuwa tana neman yin tasiri ne a tsarin kasar na kwaminisanci.