-
Lavrov: Shekara Ta 2018 Shekara Ce Mai Tsanani Ga Kasar Rasha.
Jan 01, 2019 06:51Ministan harkokin wajen kasar Rasha Sargai Lavrov ya bayyana cewa shekara ta 2018 da ta shude , shekara ce mai tsanani ga kasar Rasha.
-
Rasha Ta bukaci Ganin Taliban Ta Shiga Cikin Tattaunawar Sulhu
Nov 29, 2018 07:02Ministan harkokin wajen kasar Rasha Sergey Lavrov ne ya bayyana haka a wani taro da aka yi a birnin Geneva yana maicewa: Wajibi ne ga gwamnatin kasar Afghanistan da ta zauna teburin tattaunawa da dukkanin bangarorin kasar, da su ka hada da Taliban
-
Sergey Lavrof Ya Ce Dole Ne Sojojin Amurka Su Fice Daga Kasar Siriya
Dec 29, 2017 10:22Ministan harkokin wajen kasar Rasha ya bayyana cewa: Dole ne sojojin Amurka su fice daga cikin Siriya bayan kawo karshen kungiyoyin 'yan ta'adda a kasar.
-
Rasha Ta Ce: Shigar Da Wasu Batutuwa Na Daban Cikin Yarjejeniyar Nukiliyar Iran Kuskure Ne
Sep 23, 2017 06:39Ministan harkokin wajen kasar Rasha ya bayyana cewa: Kokarin da gwamnatin Amurka take yi na shigar da wasu batutuwa na daban cikin yarjejeniyar nukiliyar da aka cimma tsakanin kasar Iran da manyan kasashen duniya biyar gami da kasar Jamus, babban kuskure ne.
-
Ministan Harakokin Wajen Rasha : Ta'addanci Barazana Ce Ga Tsaron Duniya
May 23, 2017 18:07Ministan tsaron kasar Rasha ya bayyana cewa ta'addanci ya kutsa cikin kasashe masu yawa kuma a yankuna daban daban musaman a yankin gabas ta tsakiya da kuma hakan ke barazana ga tsaron Duniya
-
Putin Ya Ce Trump Bai Baiwa Lavrov Bayyanan Sirri Ba
May 17, 2017 18:50Shugaban Kasar Rasha yayi watsi da zarkin cewa Shugaban kasar Amurka ya baiwa Ministan harakokin wajen Rasha Sergei Lavrov bayyanan Sirri
-
Kasar Rasha Ta Ce: Harin Da Amurka Ta Kai Kasar Siriya Taimakawa Ta'addanci ne
Apr 09, 2017 07:09Ministan harkokin wajen kasar Rasha ya yi kakkausar suka kan harin da kasar Amurka ta kaddamar kan kasar Siriya tare da bayyana harin a matsayin taimakawa 'yan ta'adda da suke ci gaba da kokarin rusa kasar.
-
Rasha Ta Bayyana Cewa Yamen Tana Cikin Mummunan Halin Tsaka Mai Wuya
Mar 24, 2017 05:08Ministan harkokin wajen kasar Rasha ya bayyana cewa: Kasar Yamen tana cikin mummunan hali na masifa sakamakon hare-haren wuce gona da irin kasar Saudiyya kuma duniya ta ja baki ta yi shiru.
-
Taron Ministocin Harkokin Wajen Iran, Rasha Da Turkiyya Kan Rikicin Siriya
Dec 20, 2016 18:21Ministan harkokin wajen kasar Iran Dakta Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewar Iran, Rasha da Turkiyya sun fara aiwatar da wani shiri na samo hanya ta diplomasiyya wajen magance rikicin kasar Siriya.