-
Libya: Sojojin Halifa Haftar Sun Killace Garin Darnah Da Ke Hannun Al'ka'da.
Aug 08, 2017 07:40Mazauna garin na Darnah sun sanar da fama da karancin kayan masarufi da kuma yanke dukkanin hanyoyin sadarwa.
-
Fa'iz Siraj:Babu Wata Yarjejjeniyar Boye Tsakanin Kasashen Libiya Da Italiya.
Aug 08, 2017 02:13Firaministan Gwamnatin Hadin Kan Kasar Libiya ya bayyana cewa babu wata yarjejjeniyar boye da kasar sa ta cimmawa tare da kasar Italiya dangane da ruwan kasar.
-
Sabon Wakilin MDD Na Musamman A Libiya Ya Jaddada Bukatar Warware Rikicin Kasar
Aug 06, 2017 01:04Sabon wakilin Majalisar Dinkin Duniya na musamman a kasar Libiya ya jaddada bukatar bin duk hanyoyin da suka dace domin kawo karshen dambaruwar siyasar da take ci gaba da addabar kasar.
-
Libya Ta Yi Tir Da Yadda Italiya Take Keta Hurumin Iyakokin Kasar Ta Ruwa.
Aug 05, 2017 14:21Mataimakin shugaban majalisar shugabancin kasar Fathi al-Mujbari ya ce; Kai da komowar da jiragen ruwan Italiya su ke yi a cikin ruwan kasar ba tare da amincewar gwamnatin hadin kan kasar ba ne.
-
Yan Bindiga Sun Kashe Sojojin Gwamnatin Libiya A Yankin Gabashin Kasar
Jul 31, 2017 02:09Wasu gungun 'yan bindigan Libiya sun kaddamar da hari kan rundunar sojin gwamnatin Libiya da ke karkashin jagorancin Janar Khalifah Haftar, inda suka kashe sojojin biyar tare da jikkata wasu na daban.
-
Libya: An Kashe Sojojin Gwamnati Biyar A Gabacin Kasar.
Jul 30, 2017 14:39Wata majiya ta kusa da Halifa Haftar ta ce masu wuce gona da iri ne su ka kai harin a yau lahadi a kudancin harin Darna tare da kashe sojoji biyar.
-
Wasu 'Yan Bindiga Sun Kai Hari Kan Ginin Gidan Radio Na Alkur'ani A Libiya.
Jul 29, 2017 07:21Wasu 'yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kai hari a gidan radion Alkur'ani da ake kira Kimami andalos dake Tripoli babban birnin kasar Libiya.
-
Kasashen Larabawa Sun Yi Maraba Da Yerjejeniya Tsakanin Yan Siyasa Na Kasar Libya A Paris
Jul 29, 2017 01:58Kungiyar hada kan kasashen Larabawa ta yi maraba da fahintar juna da aka samu tsakanin yan siyasa na kasar libya a birnin Paris na kasar Faransa.
-
Tarayyar Turai Ta Bawa Kasar Italia Dala Miliyon 54 Don Hana Kwarar Bakin Haure Daga Kasar Libya
Jul 29, 2017 01:57Kungiyar tarayyar turai ta bawa kasar Italia Euro miliyon 46 ko dalar Amurka miliyon 54 a jiya jumma'a don aikin hana kwarar bakin haure daga gabar kasar Libya zuwa turai.
-
Kasar Faransa Ta Tashi Tsaye Don Dinke Barakan Da Ta Dai-Daita Kasar Libya
Jul 27, 2017 00:48Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ya tattauna da bangarori biyu na 'yan siyasar kasar libya don kawo karshen barakan da ke tsakaninsu a birnin Paris.