-
Kwamitin Tsaron MDD Ya Goyi Bayan Sanarwa Da Bangarorin Libiya Suka Fitar
Jul 28, 2017 08:56Kwamitin tsaron MDD ya goyi bayan sanarwar da kungiyoyin 'yan kasar Libiya suka fitar na fitar da kasar daga cikin rikicin da take ciki.
-
An Sami Fahintar Juna Kan Tsagaita Bude Wuta Da Gudanar Da Zabe A Libya
Jul 25, 2017 10:20Priministan hadin kan kasar Libya sannan babban komandan sojojin kasar Libya ya ce an sami fahintar juna tsakanin bangarorin siyasar kasar kan tsagaita bude wuta da kuma zabe a shekara mai zuwa.
-
Libya: Sojojin Halifa Haftar Sun Kashe Fursunonin Yaki
Jul 24, 2017 14:35Majiyar tsaron Libya ta bayyana cewa; Sojojin Halifa Haftar sun kashe fursunonin siyasa 20 ta hanyar harbe su daga kusa, kamar yadda Da'esh ta ke kashe mutane.
-
Gabatar Da Shawarar Gudanar Da Zaben Shugaban Kasa A Libiya
Jul 20, 2017 00:50Shugaban Majalisar Shugabancin Kasar Libiya Fa'iz Siraj ya gabatar da shawarar magance rikcin kasar inda ya bukaci a gudanar da zaben Shugaban kasa da na 'yan Majalisa a watan Maris na shekarar 2018 mai kamawa.
-
Gwamnatin Kasar Libya Zata Kara Yawan Danyen Man Fetur Da Take Haka
Jul 19, 2017 14:54Majiyar gwamnatin kasar Libya ta bayyana cewa zuwa karshen wannan shekara ta 2017 zata kara yawan danyen man fetur da take haka zuwa ganga miliyon gusa da dubu 250.
-
MDD Ta Bukaci Karin Bayani Dangane Da Zartar Da Hukuncin Kisa Kan Fursunoni A Libiya
Jul 18, 2017 13:23Hukumar kare hakkokin bil'adama ta Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci karin bayani daga wajen rundunar sojin kasar Libiya dangane da zartar da hukuncin kisa da ake yi wa wasu fursunoni a gabashin kasar.
-
Mogherini: Ta Hanyar Tattaunawa Ne Kawai Za A Iya Warware Matsalolin Libya
Jul 17, 2017 13:02Babbar jami'a mai kula da harkokin siyasar wajen tarayyar turai Federica Mogherini ta bayyana cewa, ta hanyar tattaunawa tsakanin al'ummar kasar Libya ne kawai za a iya warware matsalolin da suka addabi kasar.
-
Za A Gudanar Da Zaben Shugaban Kasar Libiya A Shekara Mai Kamawa
Jul 16, 2017 14:20Shugaban Majalisar Shugabancin Kasar Libiya ya sanar da gudanar da zaben Shugaban kasa gami da 'yan Majalisa a shekarar 2018 mai kamawa.
-
Libya: Kudaden Mai Da Iskar Gas Ba Za Su Biya Albashin Wannan Shekara Ba
Jul 15, 2017 07:44Babban bankin kasar Libya ya sanar da cewa, kudaden danyen man fetur da iskar gas da aka sayar da kuma wanda za a sayar a cikin wannan hekara, ba za su isa a iya biyan kudaden albashi da wasu alawu-alawus ba.
-
Sojojin Libya 9 Sun Rasa Rayukansu A Musayar Wuta Tsakaninsu Da 'Yan Ta'adda
Jul 13, 2017 08:32A ci gaba da dauki ba dadin da ake yi a tsakanin dakarun kasar Libya masu biyayya ga Khalifa Haftar da 'yan bindiga a wasu yankuna na birnin Benghazi, 9 daga cikin sojjin sun rasa rayukansu.