Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

libiya

  • An Hallaka Wani Babban Jami'in Tsaron Libiya

    An Hallaka Wani Babban Jami'in Tsaron Libiya

    Jul 10, 2017 07:13

    Wasu 'yan bindiga sun hallaka wani babban jami'in tsaro a Libiya

  • Dakarun Gabar Tekun Libiya Sun Tseratar Da Bakin Haure 85 Daga Halaka A Gabar Tekun Kasar

    Dakarun Gabar Tekun Libiya Sun Tseratar Da Bakin Haure 85 Daga Halaka A Gabar Tekun Kasar

    Jul 09, 2017 13:13

    Dakarun tsaron gabar tekun Libiya sun sanar da cewar sun samu nasarar tseratar da rayukan bakin haure 85 daga halaka a kusa da gabar tekun kasar.

  • Masar Za Ta  Binciki  Mutuwar 'Yan Kasar Ta A Libiya

    Masar Za Ta Binciki Mutuwar 'Yan Kasar Ta A Libiya

    Jul 09, 2017 06:41

    Ma'aikatar Harakokin wajen Masar ta sanar da cewa za ta gudanar da bincike a kan mutuwar 'yan kasar ta a kasar Libiya

  • Tashin Bam Ya Hallaka Mutane A Birnin Bangazin Libiya.

    Tashin Bam Ya Hallaka Mutane A Birnin Bangazin Libiya.

    Jul 07, 2017 06:47

    Wani Bam ya Tashi a gefen Hanyar ficewar Dakarun tsaron Libiya a garin Bangazi dake gabashin kasar, lamarin da yayi sanadiyar mutuwa da kuma jikkatar mutane da dama

  • Sojojin Libya 44 Ne Suka Mutu A Barin Wutar Da Ake Yi Cikin Birnin Bengazi

    Sojojin Libya 44 Ne Suka Mutu A Barin Wutar Da Ake Yi Cikin Birnin Bengazi

    Jul 02, 2017 06:05

    A cikin wata guda da ya gabata sojojin kasar Libya 44 ne suka rasa rayukansu a gumurzun da suka shagi da yan ta'adda a birnin Bengazi na kasar Libya.

  • Sojoji 44 Sun Hallaka Cikin Wata Guda Kacal A Bangazi.

    Sojoji 44 Sun Hallaka Cikin Wata Guda Kacal A Bangazi.

    Jul 02, 2017 02:01

    Cikin wata guda na gumurzu tsakanin Dakarun tsaron Libiya da 'yan ta'addar ISIS, Sojoji 44 suka rasa rayukansu a binrnin Bangazi dake arewa maso gabashin kasar

  • Libiya Ta Kara Yawan Man Fetur Din Da Take Hakowa Ko Wata Rana

    Libiya Ta Kara Yawan Man Fetur Din Da Take Hakowa Ko Wata Rana

    Jun 30, 2017 13:43

    Yawan Man Fetur din da kasar Libiya ke hakowa ko wata rana ya karu zuwa ganga miliyan daya da dubu 12.

  • Shugaban Ivory Coast Ya Jaddada Kira Kan Wanzar Da Sulhu A Libya

    Shugaban Ivory Coast Ya Jaddada Kira Kan Wanzar Da Sulhu A Libya

    Jun 29, 2017 13:08

    Shugaban kasar Ivory Coast Alassane Ouattara ya jaddada kiransa a kan daukar dukaknin matakai na taimaka ma kasar Libya domin wanzar da zaman lafiya da tsaro a kasar.

  • Kasar Cote De Voire Tana Goyon Bayan Dawowar Zaman Lafiya A Kasar Libya.

    Kasar Cote De Voire Tana Goyon Bayan Dawowar Zaman Lafiya A Kasar Libya.

    Jun 28, 2017 14:30

    Shugaban Kasar cote De Voire Alhassan Outtara ya baukci ganin zaman lafiya mai dorewa ya dawo a kasar Libya.

  • An Gano Wasu Gawawwakin Bakin Haure A Tekun Libiya

    An Gano Wasu Gawawwakin Bakin Haure A Tekun Libiya

    Jun 28, 2017 02:33

    A ci gaba da matsalar bakin haure, an gano wasu karin gawawwaki 25 na bakin haure a tekun kasar Libiya

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS