Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

libiya

  • Sojin Libiya Sun Fara Kai Farmakin Tsarkake Birnin Bangazi

    Sojin Libiya Sun Fara Kai Farmakin Tsarkake Birnin Bangazi

    Jun 28, 2017 01:59

    Dakarun Tsaron Libiya Sun Fara kai farmaki daga Kusurwowi guda hudu na yankin Assabiri dake a matsayin tungar karshe na masu dauke da makamai a birnin Bangazi dake arewa maso gabashin kasar

  • Jiragen Saman Yakin Masar Sun Tarwatsa Wasu Motoci A Gabashin Kasar Libiya

    Jiragen Saman Yakin Masar Sun Tarwatsa Wasu Motoci A Gabashin Kasar Libiya

    Jun 27, 2017 14:35

    Jiragen saman yakin Masar sun kai hare-hare kan wasu tawagar motoci dauke da makamai da ake fasa kwabrinsu a yankin gabashin kasar Libiya kusa da kan iyaka da kasar ta Masar.

  • Wani Matashi Ya Bunkawa Kansa Wuta Saboda Matsalolin Rayuwa A Kasar Libiya

    Wani Matashi Ya Bunkawa Kansa Wuta Saboda Matsalolin Rayuwa A Kasar Libiya

    Jun 27, 2017 14:33

    Wani matashi dan shekara 28 a duniya ya bunka wa kansa wuta domin bayyana rashin amincewarsa da irin halin kuncin rayuwar da yake ciki a kasar Libiya.

  • Kasar Aljeriya Zata Yi Duk Abinda Ya kamata Don Ganin Zaman Lafiya  Ta Dawo Kasar Libiya

    Kasar Aljeriya Zata Yi Duk Abinda Ya kamata Don Ganin Zaman Lafiya Ta Dawo Kasar Libiya

    Jun 25, 2017 12:59

    Gwamnatin kasar Aljeriya ta yi alkawarin cewa ba za ta yi kasa a guiwa ba wajen ganin zaman lafiya ta dawo a kasar Libiya.

  • Fira Ministan Libiya Yana Ci Gaba Da Kokarin Wanzar Da Gwamnatin Hadin Kan Kasa

    Fira Ministan Libiya Yana Ci Gaba Da Kokarin Wanzar Da Gwamnatin Hadin Kan Kasa

    Jun 25, 2017 07:54

    Fira ministan Libiya ya bayyana shirinsa na gudanar da zaman tattaunawa da bangarorin siyasar kasar musamman shugabar Majalisar Dokokin Kasar da babban kwamandan rundunar sojin Libiya da nufin wanzar da gwamnatin hadin kan kasa.

  • Sojojin Gwamnatin Libiya Sun Yi Ruwa Makamai Masu Linzami Kan Sansanonin 'Yan Ta'adda

    Sojojin Gwamnatin Libiya Sun Yi Ruwa Makamai Masu Linzami Kan Sansanonin 'Yan Ta'adda

    Jun 22, 2017 07:23

    Rundunar sojin gwamnatin Libiya ta sanar da cewa: Sojojin kasar sun yi luguden wuta da makamai masu linzami kan sansanonin 'yan ta'adda da suke shiyar gabashin kasar.

  • An Kubutar Da Daruruwan Yan Gudun Hijra Daga Halaka A Tekun Libya

    An Kubutar Da Daruruwan Yan Gudun Hijra Daga Halaka A Tekun Libya

    Jun 19, 2017 02:22

    Jiragen ruwa na kasashen Italia da Espania sun kubutar da daruruwan rayukan bakin haure wadanda suka makale a cikin tekun Medeteranian kusa da kasar Libya.

  • Majalisar Dinkin Duniya Ta Zabi Sabon Jakadanta Na Musamman A Kasar Libya

    Majalisar Dinkin Duniya Ta Zabi Sabon Jakadanta Na Musamman A Kasar Libya

    Jun 17, 2017 14:45

    António Guterres babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya a yau Asabar ya nada sabon jakadan Majalisar a kasar Libya.

  • ICC Ta Bukaci A Gaggauta Cafke Mata Saif-Islam Ghaddafi

    ICC Ta Bukaci A Gaggauta Cafke Mata Saif-Islam Ghaddafi

    Jun 14, 2017 11:14

    Babbar mai shigar da kara ta kotun hukuntan mayan laifuka ta duniya, Fatu Bensuda ta bukaci da a gaggauta cafke mata dan tsohon shugaban kasar Libiya Mu'ammar Ghaddafi, cewa da Seif al-Islam wanda wani gungun 'yan bindiga ya sanar da sake shi a ranar Juma'a data gabata.

  • Antoni Janar Na Libiya: Sake Saiful Islam Ghaddafi Ya Saba Wa Doka

    Antoni Janar Na Libiya: Sake Saiful Islam Ghaddafi Ya Saba Wa Doka

    Jun 14, 2017 01:00

    Antoni Janar kuma babban mai shigar da kara na kasar Libiya Ibrahim Masoud Ali ya bayyana cewar sake dan tsohon shugaban kasar Libiya, Mu'ammar Ghaddafi, wato Saiful Islam Ghaddafi daga gidan yari da aka yi ya saba wa dokokin kasar inda ya bukaci da a sake kama shi.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS