Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

libiya

  • Libya: Gargadi Akan sakin  Tsofaffin Jami'an Gwamnatin Ghaddafi Da Ake Tsare Da Su

    Libya: Gargadi Akan sakin Tsofaffin Jami'an Gwamnatin Ghaddafi Da Ake Tsare Da Su

    Jun 12, 2017 14:33

    Majalisar Wakilan Kasar Libya ta yi gargadi akan sakin tsoffin jami'an gwamnatin Mu'ammar Ghaddafi.

  • An Saki Saiful Islam Dan Tsohon Shugaban Kasar Liya Daga Kurkuku

    An Saki Saiful Islam Dan Tsohon Shugaban Kasar Liya Daga Kurkuku

    Jun 11, 2017 02:15

    Kafafen yada labarai na kasashen Larabawa da dama sun bada labarin cewa Saiful Islam dan tsohon shugaban kasar libya ya kubuta daga hannun wadanda suke tsare da shi a garin zantan yammacin birnin Tripoli.

  • Kasashen Masar Da Libiya Sun Shiga Cikin Sahun Kasashen Da Suka Yanke Alakarsu Ta Jakadanci Da Qatar

    Kasashen Masar Da Libiya Sun Shiga Cikin Sahun Kasashen Da Suka Yanke Alakarsu Ta Jakadanci Da Qatar

    Jun 05, 2017 14:37

    Bayan da wasu kasashen Larabawan yankin tekun Pasha suka dauki matakin yanke alakar jakadancinsu da kasar Qatar, kasashen Masar da Libiya ma sun rufa musu baya.

  • Ana Ci Gaba Da Yin Luguden Wuta Kan Sansanonin Yan Ta'adda A Gabacin Kasar Libya

    Ana Ci Gaba Da Yin Luguden Wuta Kan Sansanonin Yan Ta'adda A Gabacin Kasar Libya

    Jun 02, 2017 04:19

    Rundunar sojojin sama na kasar Libya ta bada sanarwan cewa ta kai hare haren a kan sansanonin yan ta'adda a kudancin kasar tare da tallafin rundunar sojojin sama na kasar Masar.

  • Yan Siyasa Da Kungiyoyin Fararen Hula A Libiya Sun Bukaci Hukunta Kwamandan Rundunar Sojin Kasar

    Yan Siyasa Da Kungiyoyin Fararen Hula A Libiya Sun Bukaci Hukunta Kwamandan Rundunar Sojin Kasar

    Jun 01, 2017 14:53

    Wasu kungiyoyin fararen hula da 'yan siyasar Libiya sun bukaci daukan matakin hukunta kwamandan rundunar sojin kasar kan hadin kan da ya bai wa gwamnatin Masar wajen keta hurumin kasar ta Libiya.

  • Ana Ci Gaba Da Kokarin Warware Rikicin Kasar Libya Ta Hanyar Tattaunawa

    Ana Ci Gaba Da Kokarin Warware Rikicin Kasar Libya Ta Hanyar Tattaunawa

    Jun 01, 2017 07:19

    Priministan rikon kwarya na gwamnatin hadin kan kasar libya ya tattauna da tawagar tarayyar Afrika ta musamman kan yadda za'a warware rikicin kasar ta hanyar tattaunawa.

  • Rundunar Tsaron Masar Ta Tsaurara Matakan tsaro A Kan Iyakar Kasarta

    Rundunar Tsaron Masar Ta Tsaurara Matakan tsaro A Kan Iyakar Kasarta

    May 28, 2017 14:45

    Rundunar tsaron Masar ta tsaurara matakan tsaro a kan iyakar kasarta da kasashen Libiya da Sudan.

  • An Bukaci Kawo Karshen Yakin Cikin Gida A Kasar Libya

    An Bukaci Kawo Karshen Yakin Cikin Gida A Kasar Libya

    May 28, 2017 00:44

    Kasashen da suke makobtaka da kasar Libya sun bukaci taimakon kungiyar kasashe 7 mafi karfin tattalin arziki a duniya da su taimaka wajen kawo karshen rikicin cikin gida na kasar Libya.

  • Jiragen Yakin Masar Sun Kai Hari  Sansanin 'Yan Ta'adda A Libiya

    Jiragen Yakin Masar Sun Kai Hari Sansanin 'Yan Ta'adda A Libiya

    May 27, 2017 01:56

    Bayan Harin da wasu 'yan ta'adda suka kaiwa mabiya addinin Kirista a jihar Minya na kasar Masar, Sojojin saman kasar Sun yi lugudar wuta kan wuraren 'yan ta'adda a Libiya.

  • 'Yan Sandan Libiya Sun Kama Mahaifin Wanda Ya Kai Harin Ta'addanci Manchester

    'Yan Sandan Libiya Sun Kama Mahaifin Wanda Ya Kai Harin Ta'addanci Manchester

    May 25, 2017 13:38

    'Yan Sandan kasar Libya sun kama mahaifin matashin da ake zargi da kai harin ta'addanci cibiyar raye-raye ta Manchester Arena da ke birnin Manchester na kasar Ingila da yayi sanadiyyar mutuwar mutane 22 da raunana wasu da dama.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS