-
Gwamnatin Rasha Tana Ci Gaba Da Goyon Bayan Khalifah Haftar Na Libiya
Mar 14, 2017 08:46Mataimakin ministan harkokin wajen kasar Rasha ya gudanar da zaman tattaunawa da babban kwamandan rundunar sojin Libiya Khalifah Haftar tare da jaddada ci gaba da taimakekkeniya a tsakanin kasashensu.
-
Libya: Makaman Kasar Sun Fada Hannun 'Yan ta'adda.
Mar 11, 2017 15:37Cibiyar bincike ta ( CAR) ta ce makaman da kasar Libya ta ke da su kanana da matsaita sun fada hannun 'yan ta'adda.
-
Libya: Bukatar Gudanar Da Manyan Zabuka Cikin Gaggawa.
Mar 08, 2017 08:56Shugaban Majalisar Kasar Libya Akilah Salih ya bukaci da a gudanar da zabukan shugaban kasa da na 'yan majalisar cikin gaggawa.
-
'Yan Majalisar Libya Sun Zargi Qatar Da Turkiya Kan Mara Baya Ga 'Yan Ta'adda
Mar 05, 2017 14:03Wasu daga cikin 'yan majalisar dokokin kasar Libya sun zargi gwamnatocin kasashen Qatar da Turkiya kan mara baya ga 'yan ta'addan takfiriyya da suka addabi al'ummar kasar.
-
Fira Ministan Gwamnatin Hadin Kan Kasar Libiya Ya Yi Suka Kan Bangaren Siyasar Da Ke Garin Tabruk
Mar 05, 2017 03:31Fira ministan gwamnatin hadin kan kasa a Libiya ya yi kakkausar suka kan matakin da bangaren siyasa da ke da zama a garin Tabruk a gabashin kasar dangane da nuna rashin amincewa da shiga tsakanin kasar Masar a kokarin da take yi na warware dambaruwar siyasar kasar ta Libiya.
-
Jami'an Tsaro Italiya Sun Tseratar Da Daruruwan 'Yan Ci Rani Daga Nutsewa Cikin Teku
Mar 03, 2017 03:23Jami'an tsaron kasar Italiya da ke gadin iyakokin ruwa na kasar, sun sanar da tseratar da daruruwan 'yan ci-rani daga nutsewa cikin teku bayan da suka baro kasar Libya.
-
Wasu Bakin Haure Sun Mutu A Cikin Babban Akwatin Dibar Kaya Wato Kwantena A Kasar Libiya
Feb 23, 2017 13:38Majiyar Kungiyar bada agajin gaggawa ta kasa da kasa "Red Cross" ta sanar da cewa: Wasu bakin haure 'yan Afrika 13 sun sheka lahira a kan hanyarsu ta kokarin tsallakawa zuwa kasashen yammacin Turai daga Libiya.
-
An Fidda Gawakin Yan Gudun Hijira 74 A Gabar Tekun Medeteranian A Kasar Libya
Feb 21, 2017 13:04Kungiyar Red Cresen ta bada agaji a kasar Libya ta bada sanarwan cewa ta gano gawakin yan gudun hijira masu kokarin tsallaka tekun Medeteranian zuwa tarayyar Turai.
-
Shugabannin Kasashen Tunisiya, Masar Da Aljeriya Za Su Taro Kan Rikicin Kasar Libya
Feb 21, 2017 02:24kasashen Tuninisya, Masar da kuma Aljeriya sun kira wani taron shugabanninsu a birnin Aljas na kasar Aljeriya domin tattauna matsalar rikicin kasar Libya.
-
Masar, Algeriya, Da Tunisia Ba Su Amince Da Yin Amfani Da Karfin Soji A Kan Libya Ba
Feb 20, 2017 13:59Minstocin harkokin wajen kasashen Masar, Aljeriya, da kuma Tunisia sun jaddada rashin amincewarsu kan yin amfani da karfin soji domin warware rikicin kasar Libya.