Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

libiya

  • Babban Kwamandan Sojojin Kasar Libya Ya Tuhumi Kasar Turkiya Da Goyon Bayan Yan Ta'adda

    Babban Kwamandan Sojojin Kasar Libya Ya Tuhumi Kasar Turkiya Da Goyon Bayan Yan Ta'adda

    Feb 19, 2017 03:10

    Khalifa Haftar Komandan sojojin kasar Libya A Yankin Gabashin Kasar ya tuhumi gwamnatin kasar Turkiya da tallafawa kungiyoyin yan ta'adda.

  • An Mayar Da Wasu 'Yan Senegal Gida Bayan Hana Su Tsallakawa Turai Daga Libya

    An Mayar Da Wasu 'Yan Senegal Gida Bayan Hana Su Tsallakawa Turai Daga Libya

    Feb 18, 2017 04:24

    Akalla mutane 170 'yan kasar Senegal da ke nufin tafiya ci rani zuwa kasashen turai ne aka mayar da su gida daga kasar Libya.

  • Kasar Libiya Ta Bukaci Taimakon Soji Daga Kungiyar Tsaro Ta NATO

    Kasar Libiya Ta Bukaci Taimakon Soji Daga Kungiyar Tsaro Ta NATO

    Feb 16, 2017 14:34

    Gwamnatin kasar Libiya wacce Majalisar Dinkin Duniya ta amince da ita ta bukaci kungiyar tsaro ta NATO da ta taimaka mata da makamai da kuma horar da sojojin kasar.

  • Shuwagabannin Kasar Libya Sun Kasa Haduwa Da Juna A Kasar Masar

    Shuwagabannin Kasar Libya Sun Kasa Haduwa Da Juna A Kasar Masar

    Feb 15, 2017 08:23

    Wata majiya a kasar Masar ta bayyanawa muryar Jumhuriyar Musulunci ta Iran kan cewa Priministan gwamnatin hadin kan kasar Libya da kuma Janar Khalifa Hatfar shugaban rundunar jojin kasar mai mazauni a Bengazi sun kasa haduwa da juna a birnin Alkahira dun da cewa suna cikin birnin.

  • Takaddama Tsakanin Amurka Da MDD Kan Nadin Bafalastine Wakilin MDD A Libya

    Takaddama Tsakanin Amurka Da MDD Kan Nadin Bafalastine Wakilin MDD A Libya

    Feb 13, 2017 02:33

    Takun saka tsakanin Amurka da wani bangare ba wai wani sabon abun ne ba musamen idan ya shafi jayaya tsakanin Isra'ila da Palestinu, aman wannan karo takaddamar ta fito fili bayan da MDD ta sanar da nadin wani tsohon Jami'in Palestinu a matsayin wakilinta a Libya.

  • Libya: Mutane 3 Sun Mutu A Sandiyyar Faduwar Wani Jirgin Sama Mai Saukar Angulu.

    Libya: Mutane 3 Sun Mutu A Sandiyyar Faduwar Wani Jirgin Sama Mai Saukar Angulu.

    Feb 12, 2017 08:50

    Jirgin Saman mai saukar angulu na kasar Libya da ya fadi a yankin Ra'as Naluf, samfurin "m.i. 35" ne a gundumar Sirt.

  • Libya: Mayakan Halifa Haftar Sun kai Hari Akan  Cibiyar Sojan Sama A Tsakiyar Kasar Libya.

    Libya: Mayakan Halifa Haftar Sun kai Hari Akan Cibiyar Sojan Sama A Tsakiyar Kasar Libya.

    Feb 10, 2017 07:23

    Kakakin Sojojin Kasar Libya  a karkashin jagorancin Halifa Haftar ya ce Sun kai  hari ne akan sansanin sojan saman da ke tsakiyar kasar a jiya alhamis.

  • Fada Ta Barke Tsakanin Yan Bindiga A Kudancin Birnin Tripoli Na Kasar Libya

    Fada Ta Barke Tsakanin Yan Bindiga A Kudancin Birnin Tripoli Na Kasar Libya

    Feb 09, 2017 12:46

    Wasu kafafen yada labarai sun bayyana cewa an sami barkewan yaki tsakan yan bindiga masu goyon bayan yan siyasa daban daban a tsakiyar da kuma kudancin birnin Tripoli babban birnin Kasar Libya a jiya Laraba.

  • Libya: Majalisar Dinkin Duniya Ta Jaddada Wajabcin Tattaunawa Don Warare Takaddamar Siyasar Libya.

    Libya: Majalisar Dinkin Duniya Ta Jaddada Wajabcin Tattaunawa Don Warare Takaddamar Siyasar Libya.

    Feb 09, 2017 08:55

    Martin Kobler, ya fadawa kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya cewa; A makwanni masu zuwa bangarorin siyasar Libya za su kai ga cimma yarjejeniya ta azo a gani.

  • Sojojin Libiya na ci gaba da samun nasara kan 'yan ta'adda

    Sojojin Libiya na ci gaba da samun nasara kan 'yan ta'adda

    Feb 05, 2017 13:08

    Dakarun tsaron Libiya sun killace 'yan ta'addar IS a tungar su da karshe a birnin Bangazi

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS