-
Ana kwabza fada a birnin Bangazin Libiya
Feb 02, 2017 14:10Fada tsakanin Dakarun Khalifa Haftar da 'yan ta'adda a birnin Bangazi na kasar Libiya ya yi sanadiyar mutuwar Mutane da dama
-
Kungiyar Tsaro Ta NATO Ta Jaddada Goyon Bayanta Ga Kasar Libiya
Feb 01, 2017 14:03Kungiyar tsaro ta NATO ta yi furuci da cewa: Dole ne ta goyi bayan kasar Libiya tare da taimaka mata a fagen yaki da ta'addanci.
-
An Cafke Mutane 700 A Libya Da Suke Shirin Tsallakawa Zuwa Turai
Jan 31, 2017 09:06Jami'an tsaron kasar Libya da ke gadin iyakokin kasar sun sanar da kame mutane kimanin 700 da suke shirin tsallakawa zuwa nahiyar turai daga kasar ta Libya ba bisa ka'ida ba.
-
Libya: Ana Azabtar Da 'Yan Gudun Hijira A cikin Sansanoni Daban-daban.
Jan 29, 2017 15:45Ofishin Jakadancin Jamus a Nijar ya sanar da cewa; Ana azabtar da 'yan gudun hijira a cikin kasar Libya da kuma kashe su.
-
Gwamnatin Libiya Ta Jaddada Bukatar Neman Dage Mata Takunkumin Sayan Makamai
Jan 29, 2017 08:55Fira ministan gwamnatin hadin kan kasa a Libiya ya jaddada bukatar neman dage wa kasarsa takunkumin sayan makamai.
-
Zaman Shugabannin Kungiyar Tarayyar Afrika A Kasar Congo Brazzaville
Jan 27, 2017 05:25Shugabannin kasashen kungiyar tarayyar Afrika zasu gudanar da wani zaman taro na musamman kan matsalar kasar Libiya a kasar Congo Brazzaville.
-
Sojojin Kasar Libya Sun Kwace Iko Da Wasu Yankuna Masu Muhimmanci A Bengazi
Jan 26, 2017 03:07Majiyar labarai daga birnin Bengazi na kasar Libya ta bayyana cewa sojojin kasar a cikin birnin sun sami nasarar kwato wasu yankuna masu muhimmanci a cikin birnin daga hannun mayakan kungiyoyin yan ta'adda.
-
Faransa Ta Gindaya Sharadin Dage Takunkumin Haramcin Hana Sayarwa Libiya Makamai
Jan 19, 2017 11:28Kasar Faransa ta fayyace sharadin dage takunkumin haramcin sayarwa gwamnatin Libiya makamai.
-
An Gano Gawakin Yan Ta'adda Fiye Da 100 A Arewacin Kasar Libya
Jan 19, 2017 08:16Majiyar sojojin kasar Libya ta bayyana cewa an gano daruruwan gawakin yayan kungiyar Daesh a birnin Sirt wanda aka kwace daga hannunsu a yan makonnin da suka gabata.
-
Gwamnatin Rikon Kwarya Ta Kasar Libya Ta Bayyana Rashin Amincewarta Da Shogowar Sojojin Italia Kasar
Jan 13, 2017 13:17Gwamnatin Rikon kwarya ta kasar Libya ta bayyana rashin amincewarta da shigowar sojojin Italia kimani 2000 cikin kasar suka kuma yi sansani a wata umguwa a birnin Tripoli babban birnin kasar.