Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

libiya

  • Libya: Masu Dauke Da Makamai Na Shirin Kwace Ma'aikatu Uku Na Gwamnati

    Libya: Masu Dauke Da Makamai Na Shirin Kwace Ma'aikatu Uku Na Gwamnati

    Jan 13, 2017 02:16

    Gwamnatin Hadin Kan kasar Libya ta ce wasu masu dauke da makamai suna shirin kwace ma'aikatu uku a birnin Tripoli.

  • An soki Hakin Kasashen Larabawa Akan Halin Ko In Kula Da Su ke Nunawa Akan Kasar Libya.

    An soki Hakin Kasashen Larabawa Akan Halin Ko In Kula Da Su ke Nunawa Akan Kasar Libya.

    Jan 11, 2017 15:42

    An Soli Halin Ko In Kula na kasashen larabawa akan kasar libya

  • Libya Ta Gayyaci Jami'an Sojin Kasar Rasha Zuwa Tripoli

    Libya Ta Gayyaci Jami'an Sojin Kasar Rasha Zuwa Tripoli

    Jan 10, 2017 08:35

    Gwamnatin hadaka ta kasar Libya ta gayyaci wasu daga cikin manyan jami'an sojin kasar Rashar zuwa Tripoli, domin taimaka ma kasar Libya da shawarwari da kuma dubaru na yaki da 'yan ta'adda.

  • Italiya Ta Sanar Da Sake Bude Offishin Jakadancinta A Libya

    Italiya Ta Sanar Da Sake Bude Offishin Jakadancinta A Libya

    Jan 10, 2017 03:04

    Kasar Italiya ta sanar da sake bude offishin jakadancinta a Libiya, bayan rufe offishin a shekara ta 2015 kamar sauren kasashen yamma saboda matsalar tsaro.

  • Wakilin Musamman Na MDD Ya Ziyarci Libya

    Wakilin Musamman Na MDD Ya Ziyarci Libya

    Jan 09, 2017 07:25

    Wakilin musamman na sakatare-janar na MDD, kana shugaban tawagar wanzar da zaman lafiya ta MDD a Libya wato UNSMIL, Mista Martin Kobler, ya isa Tripoli, fadar mulkin kasar, inda ya yi shawarwari tare da firaministan gwamnatin hadaka ta kasar Libya Fayes al-Sarraj.

  • Majalisar Dinkin Duniya Ta Ce Dole Ne A Warware Rikicin Libya A Cikin 2017

    Majalisar Dinkin Duniya Ta Ce Dole Ne A Warware Rikicin Libya A Cikin 2017

    Jan 08, 2017 12:15

    Babban manzon musamman na majalisar dinkin duniya mai shiga tsakani kan rikicin kasar Libya ya bayyana cewa, shekara ta 2017 shekara ta kawo akrshen rikcin kasar Libya.

  • Chadi Ta Rufe Iyakokinta  Da Kasar Libya

    Chadi Ta Rufe Iyakokinta Da Kasar Libya

    Jan 06, 2017 01:47

    Gwamnatin kasar Chadi ta sanar da rufe iyakokinta da kasar Libya, domin kaucewa kwararowar 'yan ta'adda daga Libya zuwa cikin kasarta.

  • Libya: Halifa Haftar Ya Ki Yin Sulhu Da Gwamnatin Hadin Kan Kasa.

    Libya: Halifa Haftar Ya Ki Yin Sulhu Da Gwamnatin Hadin Kan Kasa.

    Jan 05, 2017 03:53

    Kwamandan sojojin kasar ta Libya a gabacin kasar ya yi watsi da duk wani yunkurin sulhu da gwamnatin hadin kan kasa.

  • Mataimakin Shugaban Kasa Ta Gwamnatin Hadin Kan Kasar Libya Ya Ajiye Mukaminsa.

    Mataimakin Shugaban Kasa Ta Gwamnatin Hadin Kan Kasar Libya Ya Ajiye Mukaminsa.

    Jan 03, 2017 03:53

    Mataimakin shugaban Kasa ta gwamnatin hadin kan kasa a kasar Libya ya ajiye mukaminsa, a jiya Litinin ya kuma bukaci afwa daga mutanen kasar kan kurakuran da ya aikata.

  • An bukaci  Sulhu a tsakanin 'yan kasar Libiya

    An bukaci Sulhu a tsakanin 'yan kasar Libiya

    Dec 18, 2016 14:47

    Manzon Majalisar Dinkin Duniya na musaman kan kasar Libiya ya bukaci dukkanin bangarorin Siyasar kasar da su yi sulhu a tsakaninsu.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS