Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

libiya

  • Libya: Tsarkake Cibiyar 'Yan ta'adda ta Karshe A Arewacin Libya

    Libya: Tsarkake Cibiyar 'Yan ta'adda ta Karshe A Arewacin Libya

    Dec 07, 2016 08:26

    Sojojin Gwamnatin Libya Suna share yankin "Al-Jizah' daga yan ta'adda.

  • An kafa Dokar ta bace a kasar Libiya

    An kafa Dokar ta bace a kasar Libiya

    Dec 06, 2016 02:15

    Dakarun tsaron Libiya sun kafa dokar ta bace a fadin kasar gaba daya.

  • Sojojin Libya Sun Kwace Iko Da Birnin Sit Na Kasar Libya Daga Hannin Mayakan Daesh

    Sojojin Libya Sun Kwace Iko Da Birnin Sit Na Kasar Libya Daga Hannin Mayakan Daesh

    Dec 05, 2016 13:17

    Sojojin Gwamnatin hadin kan kasa na kasar Libya sun sami nasara kwatar iko da gaba dayan birnin Sirt na bakin ruwa daga hannun mayakan kungiyar Daesh.

  • Sojojin Libiya Sun 'Yantar Da Fararen Hula Da 'Yan Ta'addan Da'ish Suka Yi Garkuawa Da Su

    Sojojin Libiya Sun 'Yantar Da Fararen Hula Da 'Yan Ta'addan Da'ish Suka Yi Garkuawa Da Su

    Dec 04, 2016 02:57

    Sojojin gwamnatin hadin kan kasar Libiya sun samu nasarar 'yantar da wasu tarin fararen hula da mayakan kungiyar ta'adanci ta Da'ish suka yi garkuwa da su a garin Sirt na kasar.

  • Nuna Damuwa Kan Ci Gaba Da Bullar Tashe-Tashen Hankula A Kasar Libiya

    Nuna Damuwa Kan Ci Gaba Da Bullar Tashe-Tashen Hankula A Kasar Libiya

    Dec 02, 2016 01:53

    Wakilin Majalisar Dinkin Duniya na musamman a Libiya ya bayyana damuwarsa kan yadda al'ummar kasar suke ci gaba da dandana kudarsu musamman sakamakon ci gaba da habakar matsalolin tsaro a kasar.

  • Nijeriya, Libya Da Iran Sun Sami Rangwami A Kokarin OPEC Na Daidaita Kasuwar Mai

    Nijeriya, Libya Da Iran Sun Sami Rangwami A Kokarin OPEC Na Daidaita Kasuwar Mai

    Dec 01, 2016 02:54

    Kungiyar kasashen duniya masu arzikin man fetur (OPEC) ta amince da yin rangwami na musamman ga kasashen Nijeriya, Libiya da Iran dangane da yawan man da za su ci gaba da fitarwa a kowace rana a kokarin da kungiyar take yi na rage yawan man da take fitarwa don daidaita farashin man da yayi wani irin gagarumin faduwa cikin watannin bayan nan.

  • Wakilin Majalisar Dinkin Duniya A Libiya Ya Bayyana Damuwarsa Kan Tabarbarewar Tsaro A Kasar

    Wakilin Majalisar Dinkin Duniya A Libiya Ya Bayyana Damuwarsa Kan Tabarbarewar Tsaro A Kasar

    Nov 30, 2016 12:34

    Wakilin Majalisar Dinkin Duniya na musamman a Libiya ya bayyana tsananin damuwarsa kan yana yin tabarbarewan matakan tsaro a kasar.

  • Libiya ta bayyana adawar ta da rage yawan Man fetur din da take hakowa ko wata rana

    Libiya ta bayyana adawar ta da rage yawan Man fetur din da take hakowa ko wata rana

    Nov 27, 2016 15:40

    Gwamnatin kasar Libiya ta ce ba za ta amince da duk wani shiri na Kungiyar OPEC dangane da rage yawan Man fetur din da take hakowa ko wata rana ba.

  • Dakarun tsaron Libiya sun kutsa tungar karshen ta 'yan ta'addar IS a garin Sirte

    Dakarun tsaron Libiya sun kutsa tungar karshen ta 'yan ta'addar IS a garin Sirte

    Nov 23, 2016 14:37

    Dakarun tsaron hadin kain kasar Libiya sun samu nasarar kutsawa tungar karshe ta 'yan ta'addar IS na garin Syrte mai nisan kilomita 450 daga gabashin Tripoli babban birnin Kasar

  • An Sace Sakataren Ministan Harkokin Tsaron Gwamnatin Hadin Kan Kasar Libya

    An Sace Sakataren Ministan Harkokin Tsaron Gwamnatin Hadin Kan Kasar Libya

    Nov 20, 2016 10:57

    Wata majiyar labarai daga birnin Trabulus na kasar Libya ta bayyana cewa wasu yan bindiga wadanda har yanzun ba'a tantance ko suwaye ba sun sace sakataren ofishin ministan tsaron kasar ta Libya Mahdi Barguthy.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS