-
Kasar Libiya Zata Rubanya Yawan Man Fetur Da Take Fitarwa Zuwa Kasuwan Duniya
Nov 19, 2016 13:15Kasar Libiya ta sanar da shirinta na rubanya yawan man fetur da take fitarwa zuwa Kasuwan duniya a shekara mai kamawa koda kuwa kungiyar kasashe masu arzikin man fetur a duniya ta OPEC sun bukaci ragen yawan man da ake fitarwa zuwa kasuwannin man na duniya.
-
Sojojin Gabacin Kasar Libya Sun Kwato Wasu Yankuna Daga Hannun Yan Ta'adda
Nov 18, 2016 01:55Sojojin kasar Libya karkashin Janaral Khalifa Haftar sun sami nasarar kwato wasu yankuna daga hannu yan ta'adda a birnin Bengazi na gabacin kasar.
-
Fiye Da jami'an Sojin Libya 20 Ne Suka Rasa Rayukansu A Benghazi
Nov 16, 2016 15:22A wani bata kashi da aka yi tsakanin dakarun gwamnatin kasar Libya da kuma 'yan ta'adda, an kashe dakarun Libya 20 tare da jikkata wasu fiye da 40 a garin Benghazi.
-
Zaman Taron Kasashen Da Suke Makobtaka Da Libiya A Birnin Adis Ababa Na Kasar Habasha
Nov 09, 2016 02:20Shugabannin kasashen da suke makobtaka da Libiya da kuma mambobin kwamiti na musamman da kungiyar tarayyar Afrika ta kafa kan yin nazari dangane da halin kasar ta Libiya ke ciki, sun fara gudanar da wani zama na musamman domin tattauna halin kasar.
-
Libya: An tseratar da Fararen Hula 14 Daga Hannun Da'esh
Nov 07, 2016 02:58Sojojin kasar Libya Sun Kwato fararen hula daga hannun kungiyar Da'esh
-
An Gano Gawawakin Bakin Haure 16 A Gabar Ruwan Libya
Oct 30, 2016 12:28Rahotanni daga Libya na cewa an samo gawawakin wasu bakin haure 16 a gabar ruwan kasar, wadanda bisa ga dukkan alamu sun rasa rayukansu a akokarin tsallakawa ta tekun bahar Rum domin zuwa turai.
-
Libya: An 'Yanto Fursunonin Da Su ke hannun Da'esh A Kasar Masar
Oct 22, 2016 15:30"Yanto Fursunoni Daga Hannun Daesh
-
An kai hari kan jiragen ruwa dauke da 'yan gudun hijra a gabar tekun Libiya
Oct 21, 2016 14:24Wasu 'yan bindiga sun kai hari kan Kwalekwalen 'yan gudun hijra a gabar tekun Libiya
-
Shekaru Biyar Da Kashe Kanal Gaddafi
Oct 20, 2016 02:17A farkon watan Fabrairu shekara ta 2011 ne mulkin Mua'mar Gaddafi ya gamu da barazana sakamakon zanga zangar da ta barke a wasu kasashen Larabawa wacce nan take ta juye zuwa yakin basasa a kasar ta Libiya.
-
Sojojin Libiya 14 Sun Rasa Rayukansu Wasu Fiye Da 25 Sun Jikkata A Garin Sirt
Oct 15, 2016 02:50Majiyar lafiya a kasar Libiya ta sanar da mutuwan sojojin gwamnatin kasar 14 tare da jikkatan wasu fiye da 25 na daban a wani harin da mayakan kungiyar ta'addanci ta Da'ish suka kaddamar kan tawagar sojojin a garin Sirt a jiya Juma'a.