-
Sojojin Kasar Libya Sun Sami Ci Gaba A Yakin Da Suke Fafatawa Da Daesh A Birnin Sirt
Oct 10, 2016 08:17Gwamnatin hadin kan kasa ta kasar Libya wacce kuma take samun goyon bayan majalisar dinkin duniya tana samun ci gaba a yakin da take fafatawa da Daesh a birnin Sirt na bakin ruwa.
-
Gwamnatin Kasar Libya Ta Ki Amincewa Da Kafa Sansanin Yan Gudun Hijira Zuwa Turai A Cikin Kasarta
Oct 06, 2016 12:36Ministan harkokin wajen kasar Libya Tahar Sayyalah ya bada sanarwan cewa gwamnatin kasar ba zata amincewa kasashen turai su kafa sansanin yan gudun hijira zuwa kasashen na Turai cikin kasarsa ba.
-
Kasar Rasha Ta Yi Tayin Shiga Tsakani Don Magance Rikicin Kasar Libiya
Oct 05, 2016 07:29A karon farko kasar Rasha ta yi tayin shiga tsakani a tattaunawar sulhu tsakanin bangarorin da ba sa ga maciji da juna na kasar Libiya da nufin kawo karshen rikicin kasar da ya ki ci ya ki cinyewa.
-
Rikicin Kasar Libiya Yana Ci Gaba Da Lashe Rayukan fararen Hula
Oct 05, 2016 02:22Hari da makami mai linzami ya yi sanadiyyar mutuwar fararen hula akalla uku tare da jikkata wasu goma sha biyu na daban a garin Benghazi da ke arewacin kasar Libiya.
-
Sojojin Libiya Sun Kashe 'Yan Ta'addan Kungiyar Da'ish Fiye Da 80 A Garin Sirt Na Kasar
Oct 03, 2016 11:35Sojojin gwamnatin hadin kan kasa sun samu nasarar halaka 'yan ta'addan kungiyar Da'ish fiye da 80 a wani dauki ba dadi tsakanin bangarorin biyu a garin Sirt.
-
Libiya : Anyi Gumurzu Tsakanin (IS) Da Sojoji A Sirte
Oct 02, 2016 14:32Rahotanni daga Libiya na cewa sojojin kasar takwas ne suka rasa rayukansu a yayin wani gumurzu tsakaninsu da mayakan (IS) a birnin Sirte dake zamen sansanin 'yan ta'addan na Da'esh.
-
EU Ta Tsawaita Takunkuminta Ga Kakakin Majalisar Libiya
Oct 01, 2016 07:12Kungiyar tarayya turai (EU) ta tsawaita takunkumin data kakabawa wasu manyan jami'an Libiya su guda uku ciki har da kakakin majalisar dokokin Tobruk, Aguila Saleh, bisa zarginsu da kawo cikas ga yunkurin samar da zamen lafiya a wannan kasa.
-
An fara fitar da Man Fetur Daga Gabar Ruwan Ra'as Lanuf f Na Kasar Libya
Sep 22, 2016 15:37Bayan shekara daya daga tsaikon da aka samu an ci gaba da fitar da man fetur daga Ra'as Lanuf.
-
An Gudanar Da Zanga-Zangar Goyon Bayan Halifa Haftar A Kasar Libiya
Sep 17, 2016 06:19Rahotanni daga kasar Libiya sun bayyana cewar al'ummar kasar sun gudanar da wata zanga-zangar nuna goyon bayansu ga sojojin kasar da suke gabashin kasar karkashin jagoranci Janar Halifa Haftar da kuma nuna rashin amincewarsu da tsoma bakin kasashen waje cikin harkokin cikin gidan kasar.
-
An Kame Daya Daga Cikin Kwamandojin Da'esh A Libya
Sep 16, 2016 14:27An Kame Rabi'u Hussain al-Hawary, kwamandan Da'esh a kasar Libya.