Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

libiya

  • Kafanin Man Fetur Na Kasar Libya Ya Bayyana Cewa Za'a Fara Sayar Da Mai A Yankin Hilale Naft

    Kafanin Man Fetur Na Kasar Libya Ya Bayyana Cewa Za'a Fara Sayar Da Mai A Yankin Hilale Naft

    Sep 16, 2016 00:28

    Kamfanin haka da sarrafa man fetur na lasar Libya ya bayyana cewa nan ba da dadewa ba za'a fara hakar man fetur a yankin Hilale Naf na gabacin kasar.

  • Khalifa Haftar Ya Fayyace Dalilin Mamaye Cibiyoyin Man Fetur Na Kasar Libiya

    Khalifa Haftar Ya Fayyace Dalilin Mamaye Cibiyoyin Man Fetur Na Kasar Libiya

    Sep 14, 2016 12:15

    Kwamandan rundunar sojin gwamnatin Libiya da ke gabashin kasar Khalifa Haftar ya yi suka kan damuwar da kasashen yammacin Turai suka nuna dangane da mamaye cibiyoyin man fetur na kasar Libiya da sojoji masu masa biyayya suka yi.

  • Libiya:Bukatar kasashen Turan na ficewa daga tashoshin jiragen ruwa da ake fidda danyen mai a kasar.

    Libiya:Bukatar kasashen Turan na ficewa daga tashoshin jiragen ruwa da ake fidda danyen mai a kasar.

    Sep 13, 2016 01:20

    Amurka da kasashe biyar na Turai sun bukaci Dakarun Khalifa Haftar da su ja da baya daga tashoshin jiragen ruwa da ake fidda danyen mai a kasar Libiya

  • Sojojin Halifa Haftar Sun Kwace Tashar Sayar Da Danyen Man Fetur Na Ukku A Gabancin Kasar Libya

    Sojojin Halifa Haftar Sun Kwace Tashar Sayar Da Danyen Man Fetur Na Ukku A Gabancin Kasar Libya

    Sep 12, 2016 14:27

    Dakarun sojojin kasar Libya masu goyon bayan Janar Halifa Haftar sun kwace iko da tashar jiragen ruwa inda ake saida danyen man fitur na ukku daga gabacin kasar a yau.

  • Dakarun Khalifa Haftar sun kai hari a tashoshin Man fetur din kasar

    Dakarun Khalifa Haftar sun kai hari a tashoshin Man fetur din kasar

    Sep 11, 2016 12:15

    Sojojin dake biyayya ga Khalifa Haftar sun fara kai a tsibiran yankin Hilal mai arzikin Man fetur

  • Wata Mota shake da Bama-bamai ta tarwatse a birnin Tripoli

    Wata Mota shake da Bama-bamai ta tarwatse a birnin Tripoli

    Sep 08, 2016 06:20

    Majiyar tsaron Libiya ta sanar da tarwatsewar wata Mota shake da Bama-bamai a kusa da Ma'aikatar harakokin wajen kasar dake birnin Tripoli.

  • Majalisar Dinkin Duniya Ta Ce An Yi Fasa Korin Miliyoyin Makamai Zuwa Kasar Libya

    Majalisar Dinkin Duniya Ta Ce An Yi Fasa Korin Miliyoyin Makamai Zuwa Kasar Libya

    Sep 05, 2016 07:35

    Jakadan majalisar dinkin duniya a kasar Libya ya bayyana cewa an yi fasa korin makamai da kayakin soje miliyon 26 zuwa kasar Libya.

  • Libya: Ci gaba da Fada Tsakanin Sojoji Da

    Libya: Ci gaba da Fada Tsakanin Sojoji Da "Yan ta'adda A Birnin Sirt

    Sep 04, 2016 14:28

    Fada Na ci gaba da 'yan ta'adda a garin Sirt

  • Wakilan MDD sun gana da magabatan Gwamnatin Aljeriya kan rikicin Libiya

    Wakilan MDD sun gana da magabatan Gwamnatin Aljeriya kan rikicin Libiya

    Sep 04, 2016 01:17

    Wakilin MDD na musaman kan kasar Libiya ya gana da jami'an Ma'aikatar harakokin wajen Aljeriya kan rikicin Libiya

  • Mayakan Daesh A Kasar Libya Suna Amfani Da Fararen Hula A Matsayin Garkuwa

    Mayakan Daesh A Kasar Libya Suna Amfani Da Fararen Hula A Matsayin Garkuwa

    Sep 03, 2016 08:35

    Majiyar sojojin kasar Libya ta bayyana cewa mayakan kungiyar Daesh a birnin Bengazi daga gabacin kasar suna amfani da fararen hula a matsayin garkuwa a yankunan da suke iko da su a birnin.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS