-
Firayi Ministan Libiya Ya Jaddada Aniyar Gwamnatinsa Ta Ci Gaba Da Yakar Kungiyar ISIS
Sep 01, 2016 12:50Firayi ministan gwamnatin hadin kan kasa ta kasar Libiya Fa'iz al-Siraj ya bayyana aniyar gwamnatinsu ta ci gaba da yakar kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh (ISIS) har sai sun fatattake su daga kasar.
-
Libya : Dakarun Gwamantin Hadaka Sun Doshi Yankunan karshe Da (IS) Ke Rikeda
Aug 30, 2016 12:12Gwamnatin hadaka ta Libiya ta sanar da cewa dakarunta sun doshi yankunan karshe da 'yan ta'adda na (IS) ke rikeda a birnin Syrte.
-
Sojojin Gwamnatin Libiya Suna Ci Gaba Da Samun Nasara A Kan 'Yan Ta'addan Da'ish
Aug 30, 2016 06:29Rundunar sojin gwamnatin hadin kan kasar Libiya ta sanar da cewa: Sojojin gwamnatin kasar suna ci gaba da samu nasara a kan mayakan kungiyar ta'addanci ta Da'ish a garin Sirt.
-
Dakarun Italiya Sun Ceto Dubban Bakin Haure A Tekun Bahar Rum
Aug 30, 2016 01:24Rahotanni daga kasar Italiya sun bayyana cewar masu tsaron gabar tekun kasar sun sanar da da ceto bakin haure da adadinsu ya kai mutane 6500 a tekun Bahar Rum a jiya Litinin a hanyarsu ta zuwa kasar.
-
Dakarun tsaron Libiya sun killice mayakan kungiyar ISIS A birnin Syrte
Aug 29, 2016 11:57Dakarun tsaron Libiya sun samu nasarar killice mayakan kungiyar ISIS A birnin Syrte
-
Yawan Sojojin Gwamnatin Libiya Da Suka Rasa Rayukansu A Gumurzun Garin Sirt Sun Haura Zuwa 34
Aug 29, 2016 01:24Yawan sojojin gwamnatin Libiya da suka rasa rayukansu a gumurzun da suke yi na kawo karshen mamayar mayakan kungiyar ta'addanci ta Da'ish a garin Sirt sun haura zuwa 34 tare da jikkatan fiye da 180 na daban.
-
Fiye Da Mutane 2000 Ne Aka Kashe A Yakin Da Sojojin Libya Su ke yi da Daesh
Aug 27, 2016 14:29Kawo ya zuwa yanzu, mutane 2500 ne aka kashe a yakin da sojojin Libya su ke yi da 'yan ta'addar Da'esh.
-
Libya: Kashe Mutane 4 A yankin Banighazi Saboda Tashin Nakiya
Aug 24, 2016 07:52Wata Nakiya da ta tarwatse a garin Banighazi da ke gabacin kasar Libya, ta kashe mutane 4.
-
An Kashe Sojojin Kasar Libiya A Yankin Arewa Maso gabacin kasar
Aug 22, 2016 01:53Rahotanni na kasashen larabawa da dama sun bayyana cewa an kashe sojojin kasar a arewa maso gabacin kasar
-
Harin Kunnan Bakin Wake Ya Yi Sanadiyyar Mutuwan Mutane Tare Da Jikkatan Wasu Da Dama A Libiya
Aug 19, 2016 13:49Wani dan kungiyar ta'addanci ta Da'ish ya kai harin kunan bakin wake a garin Sirt na kasar Libiya inda ya kashe mutane akalla 12 tare da jikkata wasu kimanin 60 na daban.