-
An kashe Fiye Da Sojoji 30 Da Ke Karkashin Khalifa Haftar A Gabacin Kasar Libya
Aug 16, 2016 14:29mutane 38 su ka kwanta dama a Banighazi
-
Sojojin Gwamnatin Libya Sun Kwace Gidan Radiyon Birnin Sirt
Aug 14, 2016 10:22Sojojin Gwamnatin Hadin Kan Kasar Libya Sun Karbi Iko da Gidan Rediyon Garin Sirt daga hannun 'Yan ta'adda.
-
Sakin 'Yan Kasar Masar 23 Da Aka Sace A Kasar Libiya
Aug 13, 2016 13:53Majiyar kasar Masar ta sanar da sakin 'yan kasarta 23 da wasu 'yan bindiga suka sace su a kasar Libiya a kwanakin baya.
-
Amurka ta tabbatar da Dakarunta a kasar Libiya
Aug 11, 2016 14:32Kakakin Ma'aikatar tsaron Amurka ya tabbatar da tura Sojojin kasar na musaman zuwa kasar Libiya
-
Sojojin Kasar Libya Sun Kai Kusa Da Kwato Birnin Sirt Daga Hannun Yann Ta'adda
Aug 11, 2016 06:47Kakakin sojojin kasar Libya masu fafatawa da mayakan kungiyar Daesh a birnin Sirt na arewacin kasar,
-
Mene Ne Dakarun Amurka Da Birtaniya Ke Yi A Kasar Libya? Yaki Da ISIS?
Aug 11, 2016 01:37Jaridar Washinton Post da ake bugawa a kasar Amurka a fitowarta ta wannan makon ta bayar da rahoton cewa, a karon farko rundunar sojin Amurka ta mika wasu bayanai ga sojojin kasar Libya da ke yaki da mayakan kungiyar ISIS a garin Sirte da ke gabashin kasar, tare da tabbatar da cewa yanzu haka akwai wasu sojojin kundumbala na kasar Amurka da suke aiki tare da sojojin na Libya a kusa da birnin Sirte.
-
Sojojin Kasar Libya Na Kara Samun Nasara Akan Da'esh
Aug 10, 2016 14:36Sojojin Libya Suna Kara Kutsawa A cikin Sirt
-
Fira Ministan Libiya Ya Jaddada Aniyar Gwamnatinsa Ta Ci Gaba Da Kai Hare-Hare Kan 'Yan Ta'adda
Aug 09, 2016 06:26Fira ministan Libiya ya jaddada aniyar gwamnatinsa ta ci gaba da goyon bayan hare-haren da jiragen saman sojin Amurka ke kai wa kan sansanonin mayakan kungiyar ta'addanci ta Da'ish da suke garin Sirt arewa da birnin Tripoli fadar mulkin kasar.
-
Yan Bindiga Sun Sace 'Yan Kasar Masar 27 A Kasar Libiya
Aug 08, 2016 05:32Wasu gungun 'yan bindiga sun sace 'yan kasar Masar 27 a yankin Albariqah na kasar Libiya.
-
Ana Ci Gaba Da Yin Suka Kan Jibge Sojojin Kasashen Waje A Cikin Kasar Libiya
Aug 06, 2016 06:47Tsohon kakakin rundunar sojin Libiya ya yi kakkausar suka kan jibge rundunar sojojin kasashen waje da suka hada da na Larabawa da kasashen yammacin Turai a cikin Libiya lamarin da zai kara haifar da tashe-tashen hankula a cikin kasar.