-
Harin Bam ya hallaka Mutane 22 a Kasar Libiya
Aug 03, 2016 00:56Akalla Mutane 22 ne suka mutu sanadiyar tashin Bam a birnin Bangazi dake gabashin Libiya
-
Rundunar Sojin Gwamnatin Libiya Tana Ci Gaba Da Samun Nasara A Shiyar Arewacin Kasar
Aug 02, 2016 11:05Rundunar sojin gwamnatin hadin kan kasa a Libiya tana ci gaba da samun gagarumar nasara a kan mayakan kungiyar ta'addanci ta Da'ish a shiyar arewacin kasar.
-
Jiragen Yakin Amurka Sun Kai Farmaki Kan Mayakan Daesh A Kasar Libya
Aug 01, 2016 13:06Jaragen yakin kasar Amurka sun kai hare hare kan sansanonin kungiyar Daesh a kasar Libya.
-
Libya Ta Bukaci Faransa Tayi Mata Bayyani Kan Kasancewar Sojojin Ta A Cikin Kasar
Jul 27, 2016 13:44Shugaban gwamnatin hadaka ta Libya ya bukaci Faransa data yi masa bayani akan kasancewar sojojin kasar a gabashin kasar ta Libya.
-
Libya Ta Bukaci Faransa Tayi Mata Bayyani Kan Kasancewar Sojojin Ta A Cikin Kasar
Jul 27, 2016 01:21Shugaban gwamnatin hadaka ta Libya ya bukaci Faransa data yi masa bayani akan kasancewar sojojin kasar a gabashin kasar ta Libya.
-
Masu Dauke Da Makamai A Libya, Sun Bukaci A Kori Sojojin Faransa
Jul 23, 2016 13:34Wasu gungun kungiyoyin masu daukeda da makamai dake da mazauni a Benghazi sun bukaci al'ummar Libya dasu fito domin korar sojojin kasashen ketare musamen na Faransa dake cikin kasar.
-
An kadamar da dokar lalata makamai masu guda na Libiya a Kwamitin tsaro na MDD
Jul 23, 2016 04:14Kwamitin tsaron na MDD ya aminci da dokar kwashe makamai masu guba na Libiya zuwa wata kasa domin lalata su.
-
Libiya Ta Fayyace Aikin Dakarun Kasashen Waje Da Zata Jibge A Kasarta
Jul 23, 2016 01:19Kwamandan rundunar sojin saman kasar Libiya ya bayyana cewa; Aikin rundunonin sojin Amurka, Birtaniya da Faransa a Libiya shi ne sanya ido kan kai komon mayakan kungiyar ta'addanci ta Da'ish domin samun damar murkushe su.
-
Libya: Jiragen Yakin Faransa Sun Kai Hari A Kusa da Banighazi
Jul 22, 2016 02:03Harin na jiya da Jiragen Yakin Faransan Su ka kai a Banighazi ya yi sanadin mutuwar 'yan ta'adda 16, tare kuma da tilasta musu ja da baya.
-
Libya Ta Zargi Faransa Da Keta Hurumin Kasar Ta
Jul 21, 2016 00:56Gwamnatin hadaka ta Libya ta zargi Faransa da keta hurumin kasar ta, bayan sanarwar hukumomin Paris na cewa sojojinta Faransa uku sun mutu a Libya, bayan da aka harbo jirgi mai saukar ungulun da suke ciki.