Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

libiya

  • Sojojin Kasar Faransa Guda Biyu Sun Rasa Rayukansu A Libya

    Sojojin Kasar Faransa Guda Biyu Sun Rasa Rayukansu A Libya

    Jul 20, 2016 06:51

    Rahotanni daga kasar Libya sun ce sojojin kasar Faransa biyu sun halaka a kusa da birnin Benghazi da ke gabashin kasar.

  • Ana Ci Gaba Da Gumurzu Tsakanin Sojojin Gwamnatin Libiya Da 'Yan Ta'adda A Sirt

    Ana Ci Gaba Da Gumurzu Tsakanin Sojojin Gwamnatin Libiya Da 'Yan Ta'adda A Sirt

    Jul 15, 2016 12:38

    Dauki ba dadi tsakanin sojojin gwamnatin hadin kan kasa a Libiya da mayakan kungiyar ta'addanci ta Da'ish ya lashe rayukan mutane masu yawa ciki har da na sojojin akalla bakwai tare da jikkata wasu da dama.

  • An Hallaka Shugaban Alka'ida A Libiya

    An Hallaka Shugaban Alka'ida A Libiya

    Jul 13, 2016 13:14

    Dakarun Sojin Saman Libiya sun sanar da hallaka wani babban komandar kungiyar Alka'ida

  • Makomar Libya Bayan Fitar Saiful Islam Ghaddafi Daga Gidan Kaso

    Makomar Libya Bayan Fitar Saiful Islam Ghaddafi Daga Gidan Kaso

    Jul 13, 2016 01:24

    A cikin wannan mako ne wata kotu a birnin Zantan na kasar Libya ta sanar da bayar da belin dan tsohon jagoran kasar marigayi Mu'ammar Ghadafi Saiful Islam Ghaddafi.

  • Libiya: An Sake Dage Shari'ar Saadi Ghaddafi

    Libiya: An Sake Dage Shari'ar Saadi Ghaddafi

    Jul 13, 2016 06:35

    Kotu a Libiya ta sake dage shari'ar Sa'adi Ghadaafi har zuwa farkon watan oktoba na wannan shekara.

  • An Gano Wani Kabarin Gamagari A Kasar Libya

    An Gano Wani Kabarin Gamagari A Kasar Libya

    Jul 12, 2016 04:03

    Sojojin kasar Libya sun gano wani kabarin gama gari a gabacin birnin Sirt

  • An Halaka 'Yan Ta'addan ISIS 10 A Gabshin Kasar Libya

    An Halaka 'Yan Ta'addan ISIS 10 A Gabshin Kasar Libya

    Jul 09, 2016 01:20

    Akalla 'yan ta'adda ISIS 10 ne suka halaka a kusa da birnin Sirte da ke gabashin kasar Libya.

  • Tashin Bom Ya Kashe Sojojin Gwamnatin Libiya Akalla 12 A Garin Benghazi

    Tashin Bom Ya Kashe Sojojin Gwamnatin Libiya Akalla 12 A Garin Benghazi

    Jul 07, 2016 04:57

    Wata mota da aka makare da bama- bamai ta tarwatse a garin Benghazi da ke arewa maso gabashin kasar Libiya, inda ta yi sanadiyyar mutuwar sojoji akalla goma sha biyu tare da jikkatan wasu da dama.

  • Wani babban Komandan Sojin Libiya ya rasa ransa a arewa maso gabashin kasar

    Wani babban Komandan Sojin Libiya ya rasa ransa a arewa maso gabashin kasar

    Jul 06, 2016 23:48

    Wani babban komanda da Sojoji biyu na Libiya sun rasa rayukansu sanadiyar tashin Bom a arewa maso gabashin kasar

  • Libya : An Bayar Da Belin Seifil- Islam Gaddafi

    Libya : An Bayar Da Belin Seifil- Islam Gaddafi

    Jul 06, 2016 13:17

    Rahotannin daga Libya na cewa an bayar da belin Seifil Islam Kaddafi dan tsohon shugaban kasar Muamar Ghaddafi a garin Zenten.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS