Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

libiya

  • An cimma yarjejjeniyar farfado da kamfanin Mai A Libiya

    An cimma yarjejjeniyar farfado da kamfanin Mai A Libiya

    Jul 02, 2016 23:30

    Magabatan Kanfanin Man fetur A Libiya sun cimma matsaya na farfado da kamfanin da nufin magance sabani da kuma kara yawan Man fetur din da kasar ke fitarwa

  • Gwamnatin Libiya Ta Jaddada Bukatar Wadata Ta Da Makamai Da Na'urar Yaki

    Gwamnatin Libiya Ta Jaddada Bukatar Wadata Ta Da Makamai Da Na'urar Yaki

    Jul 02, 2016 11:24

    Jakadan Kasar Libiya a Majalisar Dinkin Duniya ya jaddada bukatar ganin an hanzarta wadata gwamnatin Libiya da manyan makamai da kayayyakin aiki a fagen yakin da take yi da ta'addanci.

  • Libya: Sojoji Na Kara Samun Galaba Akan 'Yan ta'adda.

    Libya: Sojoji Na Kara Samun Galaba Akan 'Yan ta'adda.

    Jul 02, 2016 08:01

    Sojojin Libya Sun Kwace Iko da Wata Unguwa Mai Muhimmanci A Garin Sart.

  • Kasar Omman Ta Dauki Bakoncin Zaman Tattaunawar Bangarorin Yan Siysasa Na Kasar Libya

    Kasar Omman Ta Dauki Bakoncin Zaman Tattaunawar Bangarorin Yan Siysasa Na Kasar Libya

    Jun 28, 2016 10:05

    Jakadan majalisar dinkin duniya na musamman kan rikicin kasar Libya ya jaddada muhummancin tattaunawar kasar Omman wajen kusanto da mahangar bangarorin yan siyasa na kasar Libya.

  • Ziyarar Halifa Haftar A kasar Rasha

    Ziyarar Halifa Haftar A kasar Rasha

    Jun 27, 2016 14:34

    Kwamandan Sojan Libya Yana Ziyara A Kasar Rasha.

  • An cimma Yarjejjeniyar tsagaita wuta a garin Derna na kasar Libiya

    An cimma Yarjejjeniyar tsagaita wuta a garin Derna na kasar Libiya

    Jun 26, 2016 07:34

    Dakarun tsaron Gwamnatin Libiya tare da Kungiyoyin 'yan tawaye sun cimma yarjejjeniyar tsagaita wuta a garin Derna dake gabashin kasar.

  • Libya: 'Yanto da  kudancin garin Ajdabiya daga  'Yan ta'adda.

    Libya: 'Yanto da kudancin garin Ajdabiya daga 'Yan ta'adda.

    Jun 25, 2016 02:42

    Sojojin Libya sun fatattaki 'yan ta'adda daga Kudancin Ajdabiya.

  • Dakarun Libiya Sun 'Yanto kudancin Ajdabiya

    Dakarun Libiya Sun 'Yanto kudancin Ajdabiya

    Jun 24, 2016 11:28

    Dakarun tsaron Libiya bisa Jagorancin Janar Khalifa Haftar sun yanto yankin kudancin Ajdabiya bayan gumurzu mai tsanani tsakaninsu da mayakan 'yan ta'addar ISIS.

  • Kasar Libiya Ta Kaddamar Da Sabon Shirin Fada Da Ta'addanci A Kasar

    Kasar Libiya Ta Kaddamar Da Sabon Shirin Fada Da Ta'addanci A Kasar

    Jun 19, 2016 06:33

    Rahotanni daga kasar Libiya sun bayyana cewar shugaban majalisar kasar Aqilah Saleh ya kirayi al'ummar kasar da su hada kai wajen yakar kungiyoyin 'yan ta'adda a kasar

  • Dukkan Bangarorin Yan Siyasa A Kasar Libya Zasu Hada Kai Don Ganin Bayan Daesh

    Dukkan Bangarorin Yan Siyasa A Kasar Libya Zasu Hada Kai Don Ganin Bayan Daesh

    Jun 17, 2016 13:24

    Ministan harkokin wajen a cikin gwamnatin hadin kan kasa na kasar Libya ya bayyana cewa dukkan banagarorin yan siyasa a kasar suna tallafawa juna wajen ganin bayan kungiyar yan ta'adda ta Daesh

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS