-
Libya Ta Bukaci Taimakon Makamai Don Ci Gaba Da Yakar Daesh A Kasar
Jun 13, 2016 06:28Sojojin Kasar Libya suna bukatar tallafin Makamai don ci gaba da samun nasara a yakin da suke fafatwa da Daesh
-
Libya : (IS) Ta Kai Hare-hare Uku A Syrte
Jun 12, 2016 09:53Rahotanni daga Libya na cewa kungiyar 'yan ta'adan (IS) ta kaddamar da wasu hare-haren kunar bakin wake guda uku kan dakarun gwamnatin hadaka na Libya a Syrte.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci A Yi Bincike Kan Kisan Mutane 12 Yan Adawar
Jun 12, 2016 07:20Bukatar bincike kan kisan magoyan bayan kazzafi a kasar Libya
-
Dakarun Gwamnatin Libiya sun kuza cikin Garin Syrte
Jun 09, 2016 23:39Bayan gumurzu mai tsanani Dakarun Gwamnatin hadin kan kasar Libiya sun samu nasarar shiga garin Syrte dake hanun mamayar 'yan ta'addar ISIS.
-
Fada Da Ta'addanci A Libya
Jun 09, 2016 02:10Sojojin Gwamnatin Hadin Kan Kasar Libya Suna Samun Galaba Akan 'Yan ta'adda.
-
EU Na Son A Tabbatar Da Haramta Shigar Da Makamai A Libya
Jun 07, 2016 06:50Babbar Jami'ar kula da manufofin ketare na kungiyar Tarayyar Turai, Frederica Mogherini, ta bukaci Kwamitin Sulhu na MDD da ya bai wa sojin ruwa na kasashen Turai damar sa-ido akan takunkumin hana sayen makamai da aka kakaba wa kasar Libya.
-
Sojojin Kasar Libya Sun Sami Nasarori Kan Yan Ta'adda A Bengazi
Jun 05, 2016 13:48Majiyar dojojin kasar Libya ta bayyana cewa sojojin kasar sun sami nasara shiga wasu yankuna a birnin Bengazi daga gabacin kasar.
-
Libya / MDD : A Tabbatar Cewa Makamai Ba Za Su Fada Hannuwan Da Basu Dace Ba
Jun 04, 2016 00:45Kwamitin sulhu na MDD ya nemi gwamnati hadaka ta Libya data tabbatar da cewa makaman da za'a sayar mata ba za su fada cikin hannuwan da basu dace ba.
-
Libya : Dakarun Gwamnatin Hadaka Sun Kwace Gariruwa 2 Daga Hanun (IS)
May 31, 2016 10:08Dakarun gwamnatin hadaka a Libya sun sanar a wannan Talata da kwace ikon gaririwan Ben Jawad da kuma Nofliya dake gabashin Syrte daga hannun 'yan ta'adan ISIS.
-
An tsarkake wani yanki na arewacin kasar Libiya
May 28, 2016 06:41Dakarun tsaron Libiya dake kalkashin Gwamnatin hadin kan kasar sun tsarkake wani yanki na garin Syrte daga 'yan ta'addar ISIS