-
Wasu Sojojin Libiya Sun Rasa Ransu A Gumurzu Da Mayakan Kungiyar Da'ish
May 28, 2016 01:11Dauki ba dadi tsakanin sojojin gwamnatin Libiya da mayakan kungiyar ta'addanci ta Da'ish ya lashe rayukan sojoji akalla bakwai tare da jikkatan wasu fiye da ashirin da biyar a kusa da garin Sirt.
-
An Kahe Sojojin Kasar Libya 7 Kusa Da Birnin Sirt Da Ke Gabar Ruwa
May 28, 2016 01:10Sojojin Kasar Libya 7 ne suka rasa rayukansu a wani gumurzu tsakanin su da mayakan kungiyar Daesh masu kafirta musulmi a kusa da birnin Sirt na kasar.
-
An dage Shari'ar da ake yi wa Sa'adi Ghaddafi
May 27, 2016 05:21Kotu ta dage shara'ar da ake yiwa Dan tsohon shugaban Kasar Libiya Sa'adi Kaddafi
-
Bakin Haure Da Dama Sun Halaka Sakamakon Nutsewar Kwalerkwalensu A Tekun Libiya
May 26, 2016 12:55Dakarun bada agajin gaggawa da suke sanya ido a gabar tekun kasar Italiya sun bada labarin mutuwar bakin haure da dama sakamakon kifewar kwalekwalensu a kusa da gabar tekun kasar Libiya.
-
Ana ci gaba da fada a tsakanin Sojoji Da 'yan Da'esh A Kusa da Banighazi.
May 25, 2016 08:11Sojojin Libya na fafatawa da 'yan ta'adda a kusa da birnin Banighazi a gabacin kasar.
-
An Dakatar da Wasu Kwale-kwale 7 dauke da 'yan gudun hijra A Libiya
May 23, 2016 00:43Dakarun tsaron ruwan Libiya sun dakatar da kwale-kwale 7 dauke da dariruwan 'yan gudun hijra a kasar.
-
Kungiyar Ta'addanci Ta Da'ish Ta Kashe Tsohon Ministan Ayyuka Na Kasar Libiya
May 22, 2016 13:05Dauki ba dadi tsakanin rundunar sojin gwamnatin hadin kan kasa a Libiya da mayakan kungiyar ta'addanci ta Da'ish ya lashe ran tsohon ministan ayyukan kasar a yammacin kasar Libiya.
-
Bukatar Gwamnatin hadin kan 'yan kasa ta Libiya ga Kungiyoyin kasa da Kasa
May 19, 2016 09:35Sabuwar Gwamnatin Libiya ta bukaci kungiyoyin kasa da kasa da su ba su cikekken goyon baya wajen samun makamai.
-
Libya : An Kashe Sojojin Gwamnatin hadaka 32
May 19, 2016 06:41A Libiya adadin sojojin gwamnatin hadaka na kasar da suka mutu a wani harin da aka kai da mota da kuma fafatawa da 'yan ta'adan IS ya kai 32.
-
Kungiyar Tarayyar Afirka Ta Sanar Da Goyon Bayanta Ga Sabuwar Gwamnatin Kasar Libiya
May 19, 2016 00:55Kungiyar Tarayyar Afirka (AU) ta sanar da goyon bayanta ga sabuwar gwamnatin hadin kan kasa da aka kafa a kasar Libiya da nufin tabbatar da zaman lafiya da kawo karshen yakin basasar da ke faruwa a kasar.