-
Zaman Taron Vienna Zai Fi Mai Da Hankali Ne Kan Kokarin Hana Raba Kasar Libiya
May 16, 2016 12:43Ministan harkokin wajen kasar Jamus ya bayyana cewa: Zaman taro kan kasar Libiya a birnin Vienna zai fi mai da hankali ne kan kokarin hana rabewar kasar ta Libiya.
-
Ana Taro A Vienna Kan Halin Da Ake A Libya
May 16, 2016 05:36Yau Litinin ministocin harkokin wajen kasashen turai dana Amurka dama na kasashe makoftan Libya na taro a Vienna, domin tattauna halin da ake ciki a kasar Libya.
-
Libya Da Tunisia Sun Maido Da Huldar Kasuwanci A Iyakarsu
May 15, 2016 06:30Kasashen Libiya da Tunisia sun cimma matsaya guda akan sake tafiyar da harkokin kasuwanci a iyakar kasashen biyu.
-
Gumurzu Tsakanin Sojojin Libiya Da Gungun 'Yan Ta'adda A Wasu Yankunan Kasar
May 14, 2016 06:13Dauki ba dadi tsakanin sojojin gwamnatin Libiya da wasu gungun 'yan ta'adda a yankunan gabashi da kuma arewacin kasar ya lashe rayukan mutane kimanin 30.
-
Amurka Na Shirye Don Sassautawa Libya Takunkumin Sayan Makamai
May 13, 2016 00:52Gwamnatin Amurka ta ce a shirye take wajen sassauta takunkumin sayan makamai na MDD ga kasar Libya, domin taimakawa gwamnatin hadaka ta kasar yaki da kungiyar (ISIL).
-
Yan Ta'addan Kungiyar Da'ish Sun Datse Kawunan Mabiya Addinin Kirista A Libiya
May 12, 2016 05:15Yan kungiyar ta'addanci ta Da'ish masu kafirta musulmi sun aiwatar da hukuncin kisan gilla kan mabiya addinin kirista 'yan kasar Habasha da dama a gabar taken Libiya ta hanyar datse musu kawuna da kuma harbi da bindiga.
-
Samarda Rundunar Kare Fadar Shugaban Kasa A Libya.
May 12, 2016 00:15Priministan kasar Libya ya bada sanarwar kafa rundunar kare fadar shugaban
-
Gwamnatin Libiya Ta Kafa Dakarun Tsaron Fadar Shugaban Kasa
May 11, 2016 04:52Fira ministan gwamnatin hadin kan kasa a Libiya ya kafa dakarun tsaron fadar shugaban kasa da nufin kula da cibiyoyi da gine-ginen gwamnatin kasar.
-
Kotun Kasar Libiya Ta Sake Dage Shari'ar Da Ake Yi Sa'adi Gaddafi
May 11, 2016 01:01Rahotanni daga kasar Libiya sun bayyana cewar wata kotu a birnin Tripoli, babban birnin kasar Libiya ta dage shari'ar da take yi wa dan tsohon shugaban kasar Libiyan Mu'ammar Gaddafi, wato Sa'adi Gaddafi har sai karshen watan Mayun nan.
-
An Gano Kaburburan Gama Gari A Kasar Libya
May 10, 2016 01:52Majiyar sojojin kasar Libya ta bayyana cewa ta gano kaburburan gama gari har 30