-
Kasashen Larabawa Sun bukanci A Dage Takunkumin Sayarwa Libya Da Makamai
May 08, 2016 12:23Shugaban gwamnatin hadin kan kasar Libya ya bukaci kungiyar kasashen
-
Komawar Dakarun tsaro mabiya Kaddafi a Kasar Libiya
May 08, 2016 07:39Dakarun tsaron dake goyon bayan tsohon shugaban Libiya Mu'amar Kaddafi sun fara komawa kasar Su domin taimakawa a tsarkake kasar daga 'yan ta'adda ISIS.
-
Tunusiya Ta Jadadda Kin Amincewarta Da Shirin Daukan Matakin Soji Kan Kasar Libiya
May 07, 2016 00:49Ministan harkokin wajen kasar Tunusiya ya jaddada rashin amincewar kasarsa kan duk wani shirin kungiyar tsaro ta NATO na daukan matakin soji kan kasar Libiya, haka nan jibge rundunar sojin kungiyar ta NATO a gabar tekun kasar ta Libiya.
-
Kungiyar ISIS ta mayaye yankuna biyu a arewacin Libiya
May 06, 2016 05:17Kungiyar 'Yan ta'addar ISIS sun mamaye yankuna biyu a kusa da garin Misrata dake arewacin kasar Libiya
-
Gwamnatin Tunisia Ta Bayyana Rashin Amincewa Da Shigar Sojojin NATO A Kasar Libya
May 05, 2016 23:48Ministan harkokin wajen kasar Tunia Khamis Aljahinawy, ya maidawa babban
-
Jakadan Kasar Libya A Majalisar Dinkin Duniya Ya Ki Amincewa Sa Saukar Da Shi Kan Kujerarsa.
May 02, 2016 07:21Jakadan kasar libya a Majalisar dinkin duniya ya bayyana cireshi a kan kujerara
-
Sama da Mutane 30 aka kashe A Libiya watan da ya gabata.
May 02, 2016 02:27Majalisar Dinkin Duniya ta Sanar da kashe Mutane sama da 30 watan da ya gabata a kasar Libiya
-
‘Yan Ci-rani 84 Sun Bata A Tekun Libya
May 01, 2016 01:20kungiyar kula da kaurar jama'a ta duniya ta ce bakin haure kimanin 84 ne suka bace bayan da kwale-kwalen da suke ya kife a tekun Libya.
-
Gwamnatin Hadin Kan Kasa A Libiya Ta Fara Shirin Daukan Matakin Yaki Da Ta'addanci
Apr 29, 2016 13:52Fira ministan gwamnatin hadin kan kasa a Libiya ya bada labarin cewa; Gwamnatinsa ta fara gagarumin shirin shawo kan ayyukan ta'addancin kungiyar Da'ish a fadinn kasar.
-
Yan Ta'addan Da'ish Suna Barazana Ga Cibiyoyin Man Fetur Na Kasar Libiya
Apr 28, 2016 23:00Wakilin Majalisar Dinkin Duniya na musamman a kasar Libiya ya bayyana cewa: Hare-haren ta'addancin kungiyar Da'ish suna barazana ga cibiyoyin man fetur na kasar Libiya.