Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

libiya

  • Fada Tsakanin Sojojin Libya Da Masu Dauke Da Makamai

    Fada Tsakanin Sojojin Libya Da Masu Dauke Da Makamai

    Apr 28, 2016 08:00

    Fada Tsakanin Sojojin Libya Da Masu Dauke Da Makamai.

  • Wani Jirgin Saman Kungiyar Bada Agaji A Kasar Libiya Mai Saukar Ungulu Ya Fadi

    Wani Jirgin Saman Kungiyar Bada Agaji A Kasar Libiya Mai Saukar Ungulu Ya Fadi

    Apr 23, 2016 00:21

    Wani jirgin saman bada agajin gaggawa kirar helikobta ya fadi a garin Bidhah da ke gabashin kasar Libiya tare da janyo mutuwar mutane uku ciki har da dan babban hafsan hafsoshin sojin kasar.

  • Gwamnatin Libiya Ta Kori 'Yan Gudun Hijira Afirkawa Sama Da 200

    Gwamnatin Libiya Ta Kori 'Yan Gudun Hijira Afirkawa Sama Da 200

    Apr 21, 2016 06:40

    Rahotanni daga kasar Libiya sun bayyana cewar gwamnatin kasar ta kori sama da 'yan gudun hijira 200 da suka fito daga kasashen Afirka daban-daban daga kasar inda suka koma da su zuwa kasashensu.

  • Ministan Harkokin Wajen Birtaniya Na Ziyara Ba- Zata A Libya

    Ministan Harkokin Wajen Birtaniya Na Ziyara Ba- Zata A Libya

    Apr 18, 2016 05:10

    Yau Litinin ministan harkokin wajen Birtaniya, Philip Hammond, na wata ziyara ba- zata a kasar Libya.

  • Wakilin MDD A Libiya Ya Jaddada Wajabcin Goyon Bayan Gwamnatin Hadin Kan Kasar

    Wakilin MDD A Libiya Ya Jaddada Wajabcin Goyon Bayan Gwamnatin Hadin Kan Kasar

    Apr 17, 2016 13:31

    Wakilin Majalisar Dinkin Duniya na musamman a kasar Libiya ya jaddada yin kira ga 'yan siyasar Libiya da su goyi bayan gwamnatin hadin kan kasar.

  • Jakadun Kasashen Faransa, Birtaniya Da Spain Na Ziyara A Libya

    Jakadun Kasashen Faransa, Birtaniya Da Spain Na Ziyara A Libya

    Apr 14, 2016 06:06

    Yau Alhamis jakadun kasashen Faransa, Spain da kuma Birtaniya sun isa kasar Libya, domin nuna goyan bayan kasashen su ga sabuwar gwamnatin hadaka ta kasar dake samun goyan bayan MDD, karkashin jagorancin Fayez al-Sarraj.

  • Wakilin M.D.D. A Kasar Libiya Ya Ce Kuskure Ne Daukan Matakin Soji Kan Kasar Ta Libiya

    Wakilin M.D.D. A Kasar Libiya Ya Ce Kuskure Ne Daukan Matakin Soji Kan Kasar Ta Libiya

    Apr 12, 2016 04:44

    Wakilin Majalisar Dinkin Duniya na musamman kan kasar Libiya ya bayyana cewa shirin kasashen yammacin Turai da Amurka na daukan matakin soji kan Libiya; wani babban kuskure ne da zai kara janyo tabarbarewan matakan tsaron kasar.

  • Kasar Amurka Ta Yi Gargadi Kan Kara Yawaitar 'Yan Ta'addan Da'ish A Kasar Libiya

    Kasar Amurka Ta Yi Gargadi Kan Kara Yawaitar 'Yan Ta'addan Da'ish A Kasar Libiya

    Apr 08, 2016 00:37

    Majiyar rundunar sojin Amurka ta yi gargadi kan kara yawaitar 'yan ta'adda kungiyar Da'ish a cikin kasar Libiya, inda a halin yanzu yawansu ya doshi dubu hudu zuwa dubu shida.

  • 'Yan Tawaye A Tripoli Libya Sun Amince Da Gwamnatin Hadin Kan Kasa

    'Yan Tawaye A Tripoli Libya Sun Amince Da Gwamnatin Hadin Kan Kasa

    Apr 07, 2016 10:41

    'Yan tawayen Libya masu iko da Tripoli sun amince da gwamnatin hadin kan kasa.

  • Libya : Khalifa Ghweil, Ya Ce Ba Zai fice Daga Tripoli Ba

    Libya : Khalifa Ghweil, Ya Ce Ba Zai fice Daga Tripoli Ba

    Apr 07, 2016 00:01

    Shugaban gwamnatin birnin Tripoli da duniya bata amunce da ita ba, ya ce shi fa ba zai fice ba daga birnin ba, kwana guda bayan sanarwar da da mambobin gwamnatin sa suka fitar na goyan bayan gwamnatin hadin kan kasa dake samun goyan bayan MDD.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS