Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

libiya

  • Dauki Ba Dadi A Garin Benghazi Na Kasar Libiya Ya Jikkata Sojojin Gwamnati Da Dama

    Dauki Ba Dadi A Garin Benghazi Na Kasar Libiya Ya Jikkata Sojojin Gwamnati Da Dama

    Apr 06, 2016 13:19

    Majiyar asibitin Jala'a da ke garin Benghazi na kasar Libiya ta sanar da jikkata sojojin gwamnatin kasar da dama a wani dauki ba dadin da suka da mayakan tsoffin 'yan tawayen kasar a gabashin garin na Benghazi.

  • 'Yan Tawayen Kasar Libya Sun Mika Mulki Ga Sabuwar Gwamnatin Kasar

    'Yan Tawayen Kasar Libya Sun Mika Mulki Ga Sabuwar Gwamnatin Kasar

    Apr 05, 2016 23:25

    'Yan tawayen Libya dake rike da madafun ikon kasar a birnin Tripoli sun sanar da mika mulki ga sabuwar gwamnatin kasar wacce take samun goyon bayan Majalisar Dinkin Duniya

  • Babban Bankin Libya Da Kanfanin Mai Sun Goyi Bayan Gwamnatin Hadaka

    Babban Bankin Libya Da Kanfanin Mai Sun Goyi Bayan Gwamnatin Hadaka

    Apr 03, 2016 13:24

    Babban bakin Libya da kanfanin mai na kasar NOC sun sanar da goyan su ga gwamnatin hadaka ta kasar dake samun goyan bayan MDD a karkashin jagorancin Fayez al-Sarraj.

  • Harin 'yan ta'adda kan matatar man A Libiya

    Harin 'yan ta'adda kan matatar man A Libiya

    Apr 02, 2016 23:57

    Kakakin Matatar Man Bida dake Birinin Bangazi ya sanar da kaiwa matatar mai din hari

  •  EU Zata Kakabawa Wasu Mayan Jami'an Libya Takunkumi

    EU Zata Kakabawa Wasu Mayan Jami'an Libya Takunkumi

    Apr 01, 2016 00:23

    kungiyar tarayya Turai na nazarin kakabawa wasu mayan jami'an Libya uku takunkumi saboda anniyar su ta neman toshe gwamnatin hadaka dake samun goyan bayan MDD.

  • Mahukuntan Tripoli Fadar Mulkin Libiya Sun Bukaci Fira Ministan Kasar Da Ya Fice Daga Birnin Tripoli

    Mahukuntan Tripoli Fadar Mulkin Libiya Sun Bukaci Fira Ministan Kasar Da Ya Fice Daga Birnin Tripoli

    Mar 31, 2016 00:07

    Fira ministan Libiya da ke da matsuguni a birnin Tripoli da duniya bata amince da halaccin gwamnatinsa ba, ya bukaci fira ministan gwamnatin hadin kan kasar da ya hanzarta ficewa daga birnin na Tripoli fadar mulkin kasar.

  • Libya : Shugaban Gwamnatin Hadaka Ya Samu Isa Tripoli

    Libya : Shugaban Gwamnatin Hadaka Ya Samu Isa Tripoli

    Mar 30, 2016 11:52

    Shugaban gwamnatin hadaka na kasar Libya dake samun goyan bayan MDD Fayez al-Sarraj ya isa birnin Tripoli a wannan Laraba ba tare da fuskantar wata turjiya ba.

  • An Hana Firaministan Libiya sauka a birnin Tripoli

    An Hana Firaministan Libiya sauka a birnin Tripoli

    Mar 28, 2016 10:01

    Kungiyoyin dake dauke da makamai a kasar Libiya sun rufe filin sauka da tashi na birnin Tripoli wanda hakan ya hana jirgin Firaministan hadin kai kasar sauka.

  • Ana Dauki Ba Dadi Tsakanin Sojojin Libiya Da 'Yan Ta'addan Da'ish A Gabashin Kasar

    Ana Dauki Ba Dadi Tsakanin Sojojin Libiya Da 'Yan Ta'addan Da'ish A Gabashin Kasar

    Mar 27, 2016 04:21

    Sojojin gwamnatin Libiya suna ci gaba da gumurzu tsakaninsu da 'yan ta'addan kungiyar Da'ish a garin Benghazi da ke gabashin kasar.

  • Libya : Ana Tattaunawa A Oman Kan kundin Tsarin Mulki

    Libya : Ana Tattaunawa A Oman Kan kundin Tsarin Mulki

    Mar 20, 2016 02:20

    Kwamitin shirya kundin tsarin mulkin kasar Libya ya fara gudanar da wani taro tattaunawa a birnin Salalah dake kudancin kasar Oman kan kundin tsarin mulki na farko da za a samar a kasar, tun bayan hambarar da mulkin tsohon shugaban kasar Muammar Ghaddafi.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS