Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

libiya

  • Wani Sabon Gumurzu Ya Kunno Kai A Birnin Tripoli Fadar Mulkin Kasar Libiya

    Wani Sabon Gumurzu Ya Kunno Kai A Birnin Tripoli Fadar Mulkin Kasar Libiya

    Mar 19, 2016 13:40

    Wani sabon rikici ya kunno kai tsakanin kungiyoyin tsoffin 'yan tawayen Libiya da suke mamaye da mafi yawan birnin Tripoli fadar mulkin kasar, inda aka samu hasarar rayuka da na dukiyoyi a yau Asabar.

  • Kwamitin tsaro na MDD ya yi marhabin da tattaunawar Libiya

    Kwamitin tsaro na MDD ya yi marhabin da tattaunawar Libiya

    Mar 16, 2016 13:52

    Kwamitin tsaro na MDD ya yi marhabin da tattaunawar bangarorin Kasar Libiya.

  • An tsarkake wani bangare na yankin arewa maso gabashin Libiya

    An tsarkake wani bangare na yankin arewa maso gabashin Libiya

    Mar 12, 2016 07:40

    Dakarun tsaron Libiya sun tsarkake wani bangare na gabashin Bengazi dake arewa maso gabashin kasar daga 'yan ta'addar ISIS

  • MDD Ta Sanar Da Sunayen Kasashen Da Suke Fataucin Makamai Zuwa Libya

    MDD Ta Sanar Da Sunayen Kasashen Da Suke Fataucin Makamai Zuwa Libya

    Mar 12, 2016 05:27

    A cikin wani sabon rahoto da ta fitar, MDD ta bayyana kasashen Amurka, Hadaddiyar Daular Larabawa, Masar Da Turkiyya a matsayin kasashen da suke tura makamai kasar Libiya.

  • Kungiyar Ta'addanci Ta Da'ish Ta Sanar Da Nada Sabon Shugaba A Kasar Libiya

    Kungiyar Ta'addanci Ta Da'ish Ta Sanar Da Nada Sabon Shugaba A Kasar Libiya

    Mar 11, 2016 14:23

    Kungiyar ta'addanci ta Da'ish mai kafirta musulmi ta sanar da nadin sabon shugabanta a kasar Libiya mai suna Abdul-Qadir Annajadi a matsayin wanda ya maye gurbin Abu Mughirah Al-Qahdati da aka fi sani da Al-Anbari da ya halaka.

  • Aljeria ta yi galgadin daukan matakan Soja wajen magance rikicin Libiya

    Aljeria ta yi galgadin daukan matakan Soja wajen magance rikicin Libiya

    Mar 04, 2016 01:24

    Kasar Aljeria ta yi galgadin daukan matakan Soja wajen magance rikicin kasar Libiya

  • Mece Ce Manufar Hare-Haren Amurka A Libya?

    Mece Ce Manufar Hare-Haren Amurka A Libya?

    Feb 28, 2016 02:10

    A ranar Juma’a da ta gabata ce jiragen yakin Amurka suka kaddamar da wasu hare-hare kan birnin Sabrata na kasar Libya, inda suka kasha wasu daga cikin mayakan kungiyar Daesh (ISIS) da suka kwace iko da birnin.

  • Kasar Morocco Ta Bayyana Matsayinta Kan Daukan Matakin Soji Kan Kasar Libiya

    Kasar Morocco Ta Bayyana Matsayinta Kan Daukan Matakin Soji Kan Kasar Libiya

    Feb 27, 2016 06:44

    Ministan harkokin wajen kasar Morocco ya bayyana cewa; Kasarsa bata goyon bayan duk wani shirin daukan matakin soji kan kasar Libiya.

  • An  tsarkake garin Sabrata daga hanun IS

    An tsarkake garin Sabrata daga hanun IS

    Feb 27, 2016 02:08

    A kwato garin Sabrata dake yammacin Libiya daga hanun 'yan ta'addar IS.

  • Sansanin IS na birnin Bangazi ya koma kalkashin Sojijn kasar Libiya

    Sansanin IS na birnin Bangazi ya koma kalkashin Sojijn kasar Libiya

    Feb 23, 2016 13:04

    Dakarun kasar Libiya Sun samu nasarar kwahse Babban sanasanin 'yan ta'addar ISIS na Birnin Bangazi dake gabashin kasar

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS