-
Fara Kaddamar Da Babban Farmaki 'Yan Ta'adda A Libiya
Feb 21, 2016 03:04Dakarun tsaron Libiya sun fara kai wani babbar farmaki na kakkabe 'yan ta'adda a Birnin Bangazi
-
Mummunan Hali A Birnin Banighazi Na Kasar Libya
Feb 20, 2016 09:48Birnin Banighazi Na fama Da Karancin Abinci Da Magani
-
Mummunan Hali A Birnin Banighazi Na Kasar Libya
Feb 20, 2016 05:59Birnin Banighazi Na fama Da Karancin Abinci Da Magani
-
Libiya : Jiragen Yakin Amurka Sun Kashe Mutane 40
Feb 19, 2016 12:16Akasarin wadanda aka kashe a birnin Sabrata 'yan Tunusia ne.
-
An kafa gwamnatin ceton kasa a Libiya
Feb 15, 2016 03:05An kafa Gwamnatin ceton kasa da ta kumshi ministoci 18 a kasar Libiya.
-
Karfafa matakan tsaro a kasar Libiya
Feb 15, 2016 03:02An karfara Matakan tsaro a Tripoli babban birnin kasar Libiya
-
Wa'adin Kafa Gwamnatin Hadin Kan Kasar Libya
Feb 11, 2016 02:01An Tsaida Ranar 14 Ga Watan Febarairu Domin Kafa Gwamnatin Hadin Kan Kasar Libya
-
Gaargadi Akan Bunkasar Da'esh A Kasar Libya
Feb 09, 2016 15:32Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadi akan yadda kungiyar Da'esh ( Isil) ta ke kokarin yaduwa a cikin kasar Libya.
-
Yan Ta'adda Sun Kakkabo Jirgin Yakin Gwamnatin Libiya A Gabashin Kasar
Feb 09, 2016 01:58Rundunar sojin gwamnatin Libiya ta sanar da cewa; Jirgin yakinta guda da kai farmaki kan sansanin 'yan ta'addan kungiyar Da'ish a yankin gabashin kasar a jiya Litinin, 'yan ta'adda sun kakkabo jirgi.
-
Bangarorin Da Suke Gaba Da Juna A Kasar Libya Suna Ci Gaba Da Tattaunawa Don Kafa Gwamnatin Hadin Kan Kasa
Feb 08, 2016 12:59Bangarorin da suke yakar juna a kasar Libya suna ganawa da Priministan kasar