Ministan Harkokin Wajen Birtaniya Na Ziyara Ba- Zata A Libya
https://parstoday.ir/ha/news/africa-i4042-ministan_harkokin_wajen_birtaniya_na_ziyara_ba_zata_a_libya
Yau Litinin ministan harkokin wajen Birtaniya, Philip Hammond, na wata ziyara ba- zata a kasar Libya.
(last modified 2018-08-22T06:58:09+00:00 )
Apr 18, 2016 05:10 UTC
  •  Philip Hammond, ministan harkokin wajen Birtaniya
    Philip Hammond, ministan harkokin wajen Birtaniya

Yau Litinin ministan harkokin wajen Birtaniya, Philip Hammond, na wata ziyara ba- zata a kasar Libya.

Wani hoto da gwamnatin hadakar dake samun goyan bayan MDD ta wallafa a shafin ta na facebook, ya nuno Mr Philip Hammond da fira minista Fayez al-Sarraj na gaisawa.

Sanan, anan gane ne ake san bangarorin biyu zasu gudanar da wani taro maneman labarai.

A wani labari kuma a yau ne majalisar dokokin Libya dake gabashin kasar wace ke samun goyan bayan MDD zatayi wani taron ta na nuna goyan baya ko kuma akasin haka ga gwamnatin hadakar ta Fayez al-Sarraj.