-
Iran Ta Mayar Da Martani Kan Rahoton Amurka Na Kare Hakkin Bil Adama
Mar 14, 2019 16:58Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qasemi ya mayar da martani kan rahoton Amurka na shekara-shekara kan kare hakkokin bil adama a kasashen duniya.
-
Ma'aikatar Harkokin Wajen Iran Ta Mayar Da Martani Kan Takunkumin Amurka
Nov 03, 2018 19:11Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ta mayar da martani dangane da sabbin takunkuman da gwamnatin kasar Amurka ta kakba wa kasar ta Iran.
-
Aljeriya Ta Yi Kakkausar Suka Kan Kisan kiyashin Da Isra'ila Ta Ke Yi Kan Falastinawa
Aug 11, 2018 19:20Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Aljeriya ya bayyana hare-haren da Isra'ila take kaddamarwa kan yankin zirin Gaza da cewa ayyukan yaki ne a kan fararen hula marassa kariya.
-
Somalia: Jami'an Tsaro Sun Kai Wa Mataimakin Ministan Harkokin Waje Farmaki
Aug 04, 2018 19:09Jami'an 'yan sandan kasar Somalia sun kaddamar da farmaki a kan babban ginin ma'aikatar harkokin wajen kasar da ke cikin birnin Magadishou fadar mulkin kasar, inda suka yi awon gaba da mataimakin ministan harkokin wajen kasar.
-
Gwamnatin Kasar Iran Ta Yi Allahwadai Da Kisan Kiyashin Da Saudiya Take Yi A Yemen
Aug 03, 2018 19:03Gwamnatin kasar Iran ta yi allawadai da kisan kiyashin da jiragen yakin saudia da kawayenta suke ci gaba da yi a kasar Yemen.
-
Qassemi: Amurka Za Ta Yi Nadamar Ficewa Daga Yarjejeniyar Nukiliya
May 07, 2018 11:11Kakakin Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran, Bahram Qassemi, ya bayyana cewar Amurka za ta yi nadama mai girma matukar ta fice daga yarjejeniyar nukiliyan da aka cimma da Iran.
-
Kasar Masar Ta Yi Watsi Da Zargin Da Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Kanta
Mar 08, 2018 19:01Ma'aikatar harkokin wajen kasar Masar ta yi kakkausar suka kan Kwamitin Kolin Kula da Kare Hakkin Bil-Adama na Majalisar Dinkin Duniya dangane da rahoton da ya fitar kan kasarta.
-
Iran Ta Musanta Fara Tattaunawa Da Kasashen Turai Kan Tasirinta A Gabas Ta Tsakiya
Mar 04, 2018 05:52Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta musanta rahotannin da ke cewa Iran din ta fara tattaunawa da wasu kasashen Turai dangane da irin tasirin da take da shi da kuma rawar da take takawa a yankin Gabas ta tsakiya.
-
Qassemi: Iran Ba Za Taba Ja Da Baya Wajen Kara Karfin Kariyar Da Take Da Shi Ba
Feb 04, 2018 05:41Kakakin Ma'aikatar Harkokin Wajen kasar Iran, Bahram Qassemi, ya bayyana cewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran ba za ta taba ja da baya komai kashinsa ba daga hakkin da take da shi na karfafa irin karfin kare kanta da take da shi ba.
-
Iran Ta Yi Allah Wadai Da Sanarwar Trump Na Bayyanar Kudus A Matsayin Helkwatar 'Isra'ila'
Dec 07, 2017 05:54Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi kakkausar suka da kuma Allah wadai da matsayar da shugaban Amurka Donald Trump ya dauka na mayar da ofishin jakadancin Amurka birnin Quds a matsayin babban birnin haramtacciyar kasar Isra'ila yana tana mai cewa hakan wani lamari ne da zai kunna wutar sabon boren intifada a kasar Palastinun.