Pars Today
Rundunar Sojan Iraki mai fada da ta'addanci ce ta sanar da gano mabuyar makaman a cikin wurare daban-daban na babban birnin kasar.
Jaridar al-sharkal-Ausat ta ambato gwamnatin ta Sudan za ta tattara makamai daga hannun fararen hular yankin Darfur.
Mataimakin ministan harkokin wajen kasar Siriya ya jaddada dukkanin makamai masu guda da Siriya ta mallaka an lalata su karkashin sanya ido kungiyoyin kasa da kasa, don haka babu wani makami mai guda mallakin gwamnati.
Sojojin Kasar Masar sun sanar da gano makamai masu yawa da abubuwa masu fashewa a yankin Sina.
Kasar Faransa ta fayyace sharadin dage takunkumin haramcin sayarwa gwamnatin Libiya makamai.
Kungiyar tarayyar turai ta sanar da cewa, za ta fitar da sabbin dokoki mafi tsauri dangane da mallakar makami a cikin kasashe mambobin kungiyar.