-
Sayyid Nasrullah: Kulla Alakoki Da Isra'ila Ya Kara Fito da Fuskokin Munafukai A Fili
Nov 10, 2018 19:01Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon Sayyid Hassan Nasrullah ya bayyana cewa; kulla alakoki da Isra'ila da wasu daga cikin kasashen larabawa suke ta yi a yanzu, ya kara fito da fusakun munafukai a fili.
-
Dakarun Ansarullah Sun Kaddamar Da Wasu Sabbin Makamai Masu Linzami
Oct 29, 2018 05:54Dakarun kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen sun sami nasarar harba wani makami mai linzami mai cin gajeren zango da suka kaddamar da shi a ranar Asabar din da ta gabata, inda suka harba shi kan wasu sansanin sojojin haya na kasashen waje da suke goyon bayan Saudiyya a Yemen.
-
Isra'ila Ta Kai Hare-Hare Da Makamai Masu Linzami A Kan Kasar Syria
Sep 16, 2018 07:07A daren jiya Asabar ne haramtacciyar kasar Isra'ila ta harba makamai masu linzami a kan filin sauka da tashin jiragen sama na birnin Damascus fadar mulkin kasar Syria, amma makaman kariya na rundunar sojin Syria sun kakkabo su.
-
Makaman Kariyar Siriya Sun Kakkabo Wasu Makamai Masu Linzami Da Aka Harbo Kusa Da Homs
May 25, 2018 05:26Makaman kariya na kasar Siriya sun kakkabo da kuma dakile wasu hare-hare da makamai masu linzami da aka kawo kan wani filin jirgin sama da ke kusa da garin Homs da ke yammacin kasar, kasa da kwana guda bayan wasu hare-hare da makamai masu linzamin da Amurka da kwayenta suka kai wasu sansanonin sojin kasar a garin Dayr al-Zawr.
-
Dakarun Yemen Sun Kai Hari Da Makamai Masu Linzami Kan Sansanin Sojin Saudiyya
May 25, 2018 05:24Dakarun kasar Yemen tare da daukin dakarun sa kai na kasar sun kai wani hari kan sansanin sojin kasar Saudiyya da ke Najran da ke kudancin kasar Saudiyyan a matsayin mayar da martani ga ci gaba da har-haren wuce gona da iri da Saudiyyan da kawayenta suke kai wa al'ummar Yemen.
-
Iran Ta Mayar Da Martani Ga Kalaman Ministan Harkokin Wajen Faransa
Jan 23, 2018 05:14Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta bayyana cewar ba za ta yi wata tattaunawa don cimma yarjejeniyar kan shirinta na makamai masu linzami da kasashen Turai ba tana mai cewa shirinta na kare kai lamari ne da ya shafi cikin gidanta da ba za ta taba bari wani ya tsoma mata baki cikinsa ba.
-
Kungiyar Ansarullah Ta Yemen Ta Sake Kai Wa Saudiyya Hari Da Makami Mai Linzami
Dec 19, 2017 18:59Dakarun Kungiyar Ansarullah Ta kasar Yemen sun sanar da cewa za su yi ruwan makamai masu linzami a kan masarautar saudiya
-
MDD Ta Yi Watsi Da Kalaman Jakadiyar Amurka A Majalisar Kan Iran
Dec 15, 2017 15:38Mataimakin kakakin babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya, Farhan Haq, ya bayyana cewar babu wata hujja da take tabbatar da cewa makamai masu linzamin da dakarun kasar Yemen suka harba cikin Saudiyya kirar Iran ne kuma Iran ce ta ba su.
-
Antonio Guterres Ya Ce Makami Mai Linzami Da Aka Harba Cikin Kasar Saudiyya Ba Kirar Iran Ba Ce
Dec 12, 2017 12:01Babban Sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana cewa: Babu wani dalili ko hujja da za a dogara da ita kan cewa makami mai linzami da aka harba daga kasar Yamen zuwa filin jirgin saman Sarki Khalid na Saudiyya kirar kasar Iran ce.
-
Martani Game Da Sabon Gwajin Makami Mai Linzami Korea ta Arewa
Nov 29, 2017 06:23Sabon gwajin makami mai linzami na korea ta arewa ya ci karo da martanin Amurka da kawayenta