-
Shugaban Kasar Masar Ya Dauki Alkawarin Kawo Karshen 'Yan Ta'adda A Yankin Sina
Mar 24, 2018 01:58Shugaban kasar Masar ya jaddada cewa cikin dan gajeren lokaci sojojin gwamnatin Masar zasu kawo karshen duk wata kungiyar ta'addanci a yankin Sina.
-
Masar: An Bude Taron Fasahar Musulunci Domin Fada Da Tsattsauran Ra'ayi
Mar 22, 2018 14:20An bude taron ne na kasa da kasa a birnin Alexadaria na kasar Masar da zummar kalubalantar wuce gona da iri da sunan addini.
-
Masar : Al'Sisi Ya Musunta Kawar Da 'Yan Takaran Adawa
Mar 21, 2018 13:21Shugaban kasar masar Abdel Fatah Al Sisi, ya yi fatali da zarge zargen cewa ya kawar da 'yan takara adawa da ake ganin zasuyi tasiri a zaben shugabancin kasar dake tafe.
-
Masar Ta Yi Allah Wadai Da Harin Sojojin Turkiya A Garin Afrin Na Syria
Mar 20, 2018 08:37Ma'aikatar harkokin wajen kasar Masar ta fitar da bayani da a ciki ta bayyana shigar da sojojin Turkiya su ka yi a garin Afrin da cewa mamaya ce da kuma keta hurumin kasar Syria
-
Masar: Sojoji Sun Halaka 'Yan Tawaye 36 A Yankin Sinaa
Mar 19, 2018 08:46Kakakin sojan kasar Masar Tamir al-Rufa'i ya fada a yau litinin cewa an kashe 'yan ta'addar ne a wani farmaki da aka kai musu a yankunan arewa da tsakiyar Sinaa.
-
Masar: Shugaban Kasa Ya Yi Alkawalin Kaddamar Da Zabe A cikin Ruwan Sanyi
Mar 16, 2018 02:46Abdulfattah al-Sisi ya fada a jiya alhamis cewa; Za a yi zaben a ruwan sanyi kuma ba tare da wata kumbiya-kumbiya ba.
-
An Bude Taron Kasa Da Kasa Kan Mu'ujizar Ilimi Na Alkur'ani A Masar
Mar 13, 2018 07:47Rahotanni daga kasar Masar sun bayyana cewa an bude taron kasa da kasa na shekara shekara kan 'Mu'ujizar Ilimi Na Alkur'ani Da Sunna' karo na goma a jami'ar Al-Mansuriyya ta kasar Masar.
-
An Kashe 'Yan Ta'adda 16 A Tsibirin Sinai Na Masar
Mar 11, 2018 07:22Rundunar tsaron Masar ta sanar da hallaka 'yan ta'adda 16 a wani farmaki da suka kai yankin tsibirin Sinai.
-
Masar: An Yanke Wa "Yan Adawa 10 Hukuncin Kisa
Mar 10, 2018 15:34Jaridar "Yaun Sabi'i' da ake bugawa a Masar ta ce baya ga mutane 10 da aka yanke wa hukuncin kasar an kuma daure wasu biyar hukuncin daurin rai da rai.
-
An Yi Afuwa Ga 'Yan Kaso 645 A Masar
Mar 10, 2018 08:22Shugaban kasar Masar yayi afuwa tare da bayar da umarnin sakin 'yan kaso sama da dari shida a kasar.