Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

masar

  • Sojojin Masar Sun Kashe 'Yan Ta'adda Sama Da 100 Tun Bayan Kaddamar Da Harin Sinai

    Sojojin Masar Sun Kashe 'Yan Ta'adda Sama Da 100 Tun Bayan Kaddamar Da Harin Sinai

    Mar 10, 2018 01:54

    Kakakin rundunar sojin kasar Masar, Tamer El-Refaie, ya bayyana cewar rundunar sojin kasar ta sami gagarumar nasarar a watan farko na hare-haren da suka kaddamar da nufin tsarkake yankin Sinai na kasar daga 'yan ta'adda bayan da suka sami nasarar kashe sama da 'yan ta'adda 100 a yanki baya ga wadanda aka kama.

  • Kasar Masar Ta Yi Watsi Da Zargin Da Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Kanta

    Kasar Masar Ta Yi Watsi Da Zargin Da Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Kanta

    Mar 08, 2018 15:31

    Ma'aikatar harkokin wajen kasar Masar ta yi kakkausar suka kan Kwamitin Kolin Kula da Kare Hakkin Bil-Adama na Majalisar Dinkin Duniya dangane da rahoton da ya fitar kan kasarta.

  • Bahram Qasemi: Kirkiro Fitintinu Na Siyasa Ba Zai Haifar Da Alhairi Ga Kasashen Musulmi Ba

    Bahram Qasemi: Kirkiro Fitintinu Na Siyasa Ba Zai Haifar Da Alhairi Ga Kasashen Musulmi Ba

    Mar 07, 2018 13:45

    Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qasemi, ya bayyana zarge-zargen da Masar da Saudiyya suka yi wa Iran da cewa hankoron haifar da gaba a tsakanin Kasashen musulmi ba maslaha ce gare su ba.

  • Yarima Mai Jiran Gadon Masarautar Saudiyya Ya Yi Furucin Cin Mutunci Kan Al'ummar Qatar

    Yarima Mai Jiran Gadon Masarautar Saudiyya Ya Yi Furucin Cin Mutunci Kan Al'ummar Qatar

    Mar 06, 2018 08:31

    Yarima mai jiran gadon masarautar Saudiyya ya yi furucin cin mutunci kan al'ummar Qatar ta hanyar bayyana cewar al'ummar Qatar ba su shige yawan mazauna hanya guda na kasar masar ba.

  • Wani Sabon Sabani Ya Kunno kai Tsakanin Kasashen Masar Da Turkiyya

    Wani Sabon Sabani Ya Kunno kai Tsakanin Kasashen Masar Da Turkiyya

    Mar 04, 2018 08:55

    Wani sabon sabani tsakanin kasashen Masar da Turkiyya ya sake kunno kai bayan da Masar ta sake samun nasarar gano yankuna masu dauke da iskar gas da man fetur a kusa da kan iyakarta da kasar Cyprus.

  • Sojojin Masar Sun Kashe Wasu Gungun 'Yan Ta'adda A Yankin Sina Na Kasar

    Sojojin Masar Sun Kashe Wasu Gungun 'Yan Ta'adda A Yankin Sina Na Kasar

    Mar 04, 2018 08:45

    Rundunar sojin Masar ta sanar da kashe wasu gungun 'yan ta'adda ta mutane goma a ci gaba da samamen da sojojin suke gudanarwa a yankin Sina da ke arewacin kasar.

  • Sudan Da Masar Sun Sake Kulla Dangantar Diflomatsiyya

    Sudan Da Masar Sun Sake Kulla Dangantar Diflomatsiyya

    Mar 03, 2018 11:28

    Kasashen Sudan da Masar sun sanar da sake kulla huldar diflomatsiyya a tsakaninsu, a cewar ministan harkokin wajen Sudan.

  • Masar: 'Yan Ta'adda A Yankin Sina Suna Ci Gaba Da Kai Hare-hare

    Masar: 'Yan Ta'adda A Yankin Sina Suna Ci Gaba Da Kai Hare-hare

    Mar 02, 2018 03:13

    Majiyar tsaron Masar ta ce wata mota da aka cika da abubuwa masu fashewa ta tarwatse a garin Rafah dake arewacin Sina

  • Sojojin Masar Sun Halaka Yan Ta'adda 13 A Yankin Sinaa

    Sojojin Masar Sun Halaka Yan Ta'adda 13 A Yankin Sinaa

    Mar 01, 2018 15:31

    Sojojin kasar Masar sun bada labarin halaka yan ta'adda kimani 13 a yankin Sinaa a yau Alhamis

  • Masar: Hatsarin Jirgin Kasa Ya Ci Rayuka 18

    Masar: Hatsarin Jirgin Kasa Ya Ci Rayuka 18

    Feb 28, 2018 15:26

    Majiyar sufuri daga kasar Masar din ta ce jirage kasa biyu ne suka yi karo da juna a gundumar al-Buhairah inda nan take mutane 18 suka kwanta dama.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS