Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

masar

  • Yemen : Kungiyar Kiristoci A Faransa Ta Yi Tir Da Sayar Wa Saudiyya Makammai

    Yemen : Kungiyar Kiristoci A Faransa Ta Yi Tir Da Sayar Wa Saudiyya Makammai

    Feb 23, 2018 14:49

    Kungiyar Kiristoci dake yaki da cin zarafin jama'a ta (ACAT) a Faransa, ta yi allawadai da matakin Faransa na sayar wa kawancen kasashen Larabawa dake yaki a Yemen da makamai.

  • Sojojin Masar sun kashe 'Yan Ta'adda Fiye Da Saba'in A Yankin Sina Ta Arewa Na Kasar

    Sojojin Masar sun kashe 'Yan Ta'adda Fiye Da Saba'in A Yankin Sina Ta Arewa Na Kasar

    Feb 23, 2018 02:07

    Kakakin rundunar sojin Masar ya sanar da cewa: Tun daga farkon wannan shekara ta 2018 zuwa yanzu; sojojin kasar sun kashe 'yan ta'adda da yawansu ya kai 71 a yankunan lardin Sina da ke arewacin kasar.

  • An Yanke Wa Mutane 21 Hukumcin Kisa A Masar Saboda Kokarin Kai Hare-Haren Ta'addanci

    An Yanke Wa Mutane 21 Hukumcin Kisa A Masar Saboda Kokarin Kai Hare-Haren Ta'addanci

    Feb 22, 2018 14:11

    Wata kotu a kasar Masar, a yau Alhamis din nan, ta yanke wa wasu mutane 21 ciki kuwa har da wasu guda 16 a bayan idanuwansu hukuncin kisa saboda laifin hada bama-bamai da shirin kai hare-hare kan kayayyakin gwamnati da na al'umma a kasar, bugu da kari kan kasantuwa cikin haramtacciyar kungiya da kuma yada tsaurin ra'ayin addini.

  • An Kashe Yan Ta'adda 4 A Yankin Sinaa Na Kasar Masar

    An Kashe Yan Ta'adda 4 A Yankin Sinaa Na Kasar Masar

    Feb 21, 2018 08:16

    Majiyar jami'an tsaro a yankin Sinaa na kasar Masar ta bada labarin kissan yan ta'adda 4 a yankin a yau Laraba.

  • Masar: Gwamnati Ta Shigar Da Shunan Abul Futuhu A Cikin Jerin Sunayen 'Yan Ta'adda

    Masar: Gwamnati Ta Shigar Da Shunan Abul Futuhu A Cikin Jerin Sunayen 'Yan Ta'adda

    Feb 20, 2018 15:32

    A yau talata ne mahukuntan Masar suka shigar da sunan shugaban jam'iyyar "Misra Kawiyya' cikin jerin sunayen 'yan ta'adda.

  • Sharuddan Gwamnatin Masar Kan Shigar Da Iskar Gas Daga Haramtacciyar Kasar Isara'ila

    Sharuddan Gwamnatin Masar Kan Shigar Da Iskar Gas Daga Haramtacciyar Kasar Isara'ila

    Feb 20, 2018 08:29

    Ministan makamashi na kasar Masar ya bayyana sharudda guda ukku na amincewa wasu kamfanoni masu zaman kansu shigar da Iskar gas daga haramtacciyar kasar Isara'ila.

  • Sojojin Masar Sun Yi Luguden Wuta Kan Maboyar 'Yan Ta'adda A Yankin Sina Na Kasar

    Sojojin Masar Sun Yi Luguden Wuta Kan Maboyar 'Yan Ta'adda A Yankin Sina Na Kasar

    Feb 19, 2018 14:48

    Rundunar sojin Masar ta sanar da kashe 'yan ta'adda 15 a hare-haren da ta kaddsamar kan maboyarsu a yankin Sina na kasar.

  • An Dage Taron Kasashe 3 A kan Madatsar Ruwan Habasha

    An Dage Taron Kasashe 3 A kan Madatsar Ruwan Habasha

    Feb 18, 2018 05:13

    Ma'aikatar harkokin Wajen kasar Sudan ce ta sanar da dage taron wanda zai kunshi Sudan din da Habasha da kuma Masar.

  • Shugaban Kasar Masar: Za A Ci Gaba Da Kai Hari A Yankin Sina Har Zuwa Murkushe 'Yan Ta'adda

    Shugaban Kasar Masar: Za A Ci Gaba Da Kai Hari A Yankin Sina Har Zuwa Murkushe 'Yan Ta'adda

    Feb 18, 2018 05:12

    shugaban kasar ta Masar Abdulfattah al-Sisy ne ya furta haka yana mai karawa da cewa; Sai idan tsaro ta dawo a cikin dukkanin kasar ta Masar sannan za a daina kai harin.

  • Masar : An Hallaka Masu Da'awar Jihadi 7 A Yankin Sina

    Masar : An Hallaka Masu Da'awar Jihadi 7 A Yankin Sina

    Feb 17, 2018 10:44

    Rundinar sojin kasar Masar ta sanar da kashe 'yan tada kayar baya bakwai a ci gaba da farmakin data kaddamar a yankin Sina, da nufin tsarkake shi daga duk wata barazanar ta'addanci.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS