Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

masar

  • Masar Ta Dage Takunkumin Bayar Da Visa Ga 'Yan Kasar Qatar

    Masar Ta Dage Takunkumin Bayar Da Visa Ga 'Yan Kasar Qatar

    Nov 23, 2017 08:15

    Ministan cikin gidan kasar Masar ya bayar da umarnin dage takunkumin bayar da visar gaggauwa ga 'yan kasar Qatar.

  • Kungiyoyi Da Jam'iyyun Siyasa A Masar Sun Yin Allah Wadai Da Matsayar Kungiyar Arab League

    Kungiyoyi Da Jam'iyyun Siyasa A Masar Sun Yin Allah Wadai Da Matsayar Kungiyar Arab League

    Nov 22, 2017 03:30

    Kungiyoyi da jam'iyyun siyasa da dama a kasar Masar sun yi Allah wadai da matakin da kungiyar hadin kan kasashen Larabawa ta dauka kan Jamhuriyar Musulunci ta Iran da kungiyar Hizbullahi ta kasar Lebanon.

  • An Yi Gargadi Kan Hatsarin Komawar 'Yan Ta'addan Kungiyar Da'ish Kasashen Arewacin Afrika

    An Yi Gargadi Kan Hatsarin Komawar 'Yan Ta'addan Kungiyar Da'ish Kasashen Arewacin Afrika

    Nov 16, 2017 14:06

    Ministocin harkokin wajen kasashen Aljeriya, Masar da Tunusiya sun yi gargadi kan hatsarin komawar 'yan ta'addan kungiyar Da'ish kasashensu da suke nahiyar arewacin Afrika.

  • Sojojin Masar Sun Kashe Wasu Gungun 'Yan Ta'adda A Lardin Sina Ta Arewa

    Sojojin Masar Sun Kashe Wasu Gungun 'Yan Ta'adda A Lardin Sina Ta Arewa

    Nov 16, 2017 14:05

    Rundunar sojin Masar ta sanar da cewa: Sojojin kasar sun kashe wasu gungun 'yan ta'adda uku a wani samame da suka gudanar a lardin Sina ta Arewa.

  • Kotun Daukaka Kara A Masar Ta Tabbatar Hukumar Daurin Rai Da Rai Kan Jagororin Ikhwan

    Kotun Daukaka Kara A Masar Ta Tabbatar Hukumar Daurin Rai Da Rai Kan Jagororin Ikhwan

    Nov 16, 2017 02:13

    Kotun daukaka kara a kasar Masar ta tabbatar da hukumcin daurin rai da rai da aka yanke wa jagoran kungiyar Ikhwanul Muslimin ta kasar Muhammad Badie da wasu manyan jami'an kungiyar saboda rikicin da ya faru a kasar a ranar 5 ga watan Yunin 2013.

  • Darul Iftah Masar: Ayyukan Kungiyar Daesh A Internet Ya Ragi

    Darul Iftah Masar: Ayyukan Kungiyar Daesh A Internet Ya Ragi

    Nov 14, 2017 08:19

    Majalisar bada fatawa ta malaman addini wacce ake kira Darul-Ifta ta masar Masar ta bada sanarwan cewa yawan ayyukan kungiyar yan ta'adda ta Daesh a cikin yanar gizo ya ragu.

  • Jiragen Yakin Kasar Masar sun Yi Luguden Wuta Kan Motocin Masu Fasakwabrin Makamai

    Jiragen Yakin Kasar Masar sun Yi Luguden Wuta Kan Motocin Masu Fasakwabrin Makamai

    Nov 12, 2017 08:19

    Jiragen yakin kasar Masar sun yi luguden wuta kan motoci 10 dauke da makamai ta barauniyar hanya zuwa cikin kasar daga kasar Libya.

  • Masar: Sojoji Sun Kashe 'Yan Ta'adda Masu Yawa

    Masar: Sojoji Sun Kashe 'Yan Ta'adda Masu Yawa

    Nov 11, 2017 03:24

    A wata sanarwa da sojojin na Masar suka fitar ta kunshi cewa; Sun kashe 'yan ta'addar da dama ne a harin da suka kai wa garin Sheikh Zuweid da ke arewacin Sinaa.

  • Kungiyar Ta'addanci Ta Da'ish Ta Kaddamar Da Harin Wuce Gona Da Iri A Yankin Sina Na Masar

    Kungiyar Ta'addanci Ta Da'ish Ta Kaddamar Da Harin Wuce Gona Da Iri A Yankin Sina Na Masar

    Nov 10, 2017 15:29

    Majiyar tsaron Masar ta sanar da cewa: Wasu gungun 'yan ta'addan kungiyar Da'ish sun kaddamar da harin wuce gona da iri a lardin Sina ta Arewa, inda suka kashe mutane goma.

  • Masar Ta Bayyana Damuwarta Da Shigar Yan Ta'addan Daesh Kasar Libya Daga Iraqi Da Siriya.

    Masar Ta Bayyana Damuwarta Da Shigar Yan Ta'addan Daesh Kasar Libya Daga Iraqi Da Siriya.

    Nov 10, 2017 02:47

    Shugaban kasar Masar Abdul Fata Assisi ya ja kunnen shuwagabannin kasar Libya da su yi hattara kan shigowar yan ta'adda ta kungiyar Daesh wadanda aka kora daga kasashen Iraqi da siria zuwa kasar ta Libya

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS