-
Masar Ta Ki Amincewa Da Siyasar Saudiya A Kan Kungiyar Hizbullah Ta Kasar Labnon.
Nov 10, 2017 02:16Shugaban kasar Masar ya tabbatar da cewa duk da irin bukatar da kasar saudiya ta gabatar ga kasashen larabawa na haramta kungiyar hizbullah ta kasar Labnon, kasar sa ba za ta amince da wannan bukata ba.
-
Masar Ta Sake Zama Mamba A Kwamitin zartarwa Na UNESCO
Nov 09, 2017 01:52An sake zabar kasar Masar a matsayin mamba a kwamitin zartarwa na hukumar raya al'adu, ilmi da kimiyya ta MDD wato (UNESCO) a wani wa'adi na shekaru 4 masu zuwa.
-
Abdul-Fatah Al-Sisi: Masar Ba Zata Shiga Wani Rikici Da Kungiyar Hizbullahi Ta Kasar Labanon Ba
Nov 08, 2017 02:43Shugaban kasar Masar ya bayyana cewar gwamnatinsa ba zata shiga cikin wani rikici da kungiyar Hizbullahi ta kasar Labanon ba.
-
Mutane 4 Sun Mutu A Kusa Da Garin Arish Na Yankin Sina A Kasar Masar
Oct 31, 2017 15:23Majiyar labarai daga garin Arish na yankin Sina a kasar Masar ta bayyana cewa mutane 4 ne aka tabbatar da mutuwarsu bayan da aka harba wani makami a kansu.
-
Jiragen Saman Yakin Masar Sun Yi Luguden Wuta Kan Wasu Motoci Dauke Da Makamai
Oct 31, 2017 08:34Jiragen saman yakin Masar sun yi luguden wuta kan wasu jerin motoci dauke da muggan makamai da ake kokarin yin fataucinsu zuwa cikin kasar.
-
Masar: An Kai Wa Ofishin 'Yan Sanda Hari A Yankin Sina
Oct 29, 2017 15:33Majiyar tsaro daga kasar ta Masar ta ce wasu mutane da suke dauke da makamai sun kai hari akan wata motar 'yan sanda a yankin Sinaa ta arewa
-
Jami'an Tsaron Masar Sun Kame 'Yan Bindiga A Yankin Sina Da Ke Arewacin Kasar
Oct 29, 2017 09:00Kakakin rundunar sojin Masar ya sanar da kame wasu gungun 'yan bindiga a lardin Sina ta Arewa.
-
An Dakatar Da Wasu Manya Manyan Jami'an Tsaron Kasar Masar Daga Aiki
Oct 29, 2017 02:49An dakatar da wasu manya manyan jami'an tsaron kasar Masar daga aiki sanadiyyar hare-haren ta'addancin da suka auku a yankin Wahaad na lardin Giza.
-
Kotu A Kasar Masar Ta Yanke Hukunci Kan Dan Tsohon Shugaban Kasar Muhammad Morsi
Oct 26, 2017 15:19Kotu a kasar Masar ta zartar da hukuncin daurin shekaru uku a gidan kurkuku tare da biyan taran kudi kan Usamah dan tsohon shugaban kasar Muhammad Morsi.
-
Kokarin Kasar Masar Na Bunkasa Alaka Da Kasar Faransa
Oct 26, 2017 02:00Ziyarar aikin da shugaban kasar Masar ya kai zuwa kasar Faransa ya fi maida da hankali ne kan bukatar bunkasa alakar da ke tsakanin kasashen biyu a bangarori da dama.