Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

masar

  • Jami'an Tsaron Masar Sun Kai Wani Samame Maboyan 'Yan Ta'addan A Yanki Sinai

    Jami'an Tsaron Masar Sun Kai Wani Samame Maboyan 'Yan Ta'addan A Yanki Sinai

    Oct 24, 2017 14:20

    Kakakin rundunar sojin kasar Masar Tamir al-Rufa'i ya bayyana cewa jami'an tsaron kasar sun kai wani hari kan daya daga cikin maboyan 'yan ta'addan kasar a yankin Sina'i a ci gaba da fada da ta'addanci da gwamnatin kasar ta sa a gaba.

  • Masar : A shirye Mu Ke Mu Kawar Da Sabaninmu Da Iran_ Al Sissi

    Masar : A shirye Mu Ke Mu Kawar Da Sabaninmu Da Iran_ Al Sissi

    Oct 24, 2017 07:18

    Shugaba Albdelfatah Al-Sissi, na Masar, ya ce a shirye kasarsa ta ke domin kawar da sabanin dake tsakaninta da Iran.

  • Masar : An Yankewa Mutum 11 Hukuncin Kisa Kan Zargin Ta'addanci

    Masar : An Yankewa Mutum 11 Hukuncin Kisa Kan Zargin Ta'addanci

    Oct 23, 2017 07:51

    Wata kotu a birnin Alkahira na kasar Masar ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya a kan wasu mutane 11 bisa zarginsu da alaka da wata kungiyar 'yan ta'adda.

  • Gwamnatin Masar Ta Jaddada Matsayinta Na Taimakawa Iraqi Kan Yaki Da Ta'addanci

    Gwamnatin Masar Ta Jaddada Matsayinta Na Taimakawa Iraqi Kan Yaki Da Ta'addanci

    Oct 23, 2017 02:55

    Shugaban kasar Masar Abdulfatah Sisi ya kara jaddada matsayin gwamnatinsa na tallafa wa kasar Iraqi a yakin da take yi da yan ta'adda.

  • Kungiyar Yan Ta'adda Ta

    Kungiyar Yan Ta'adda Ta "Hasm" Ta Dauki Alhakin Harin Ta'addancin Na "Al-Wahdad" Na Kasar Masar

    Oct 22, 2017 08:19

    Kungiyar "Hasm" ta yan ta'adda ta dauki alhakin harin da aka kai a Al-wahaat" na kasar Masar a kwanakin da suka gabata a kasar Masar inda jami'an tsaro da dama suka rasa rayukansu.

  • 'Yan Sandan Masar 52 Sun Mutu Sakamakon Harin Ta'addancin Da Aka Kai Musu

    'Yan Sandan Masar 52 Sun Mutu Sakamakon Harin Ta'addancin Da Aka Kai Musu

    Oct 22, 2017 01:51

    Majiyoyin tsaro a kasar Masar sun tabbatar da cewa 'yan sandan kasar akalla su 52 sun mutu kana wasu kuma sun sami raunuka sakamakon harin da wasu 'yan bindiga suka kai musu da rokoki da nakiyoyi a yankin Saharar Kudancin kasar; hari mafi muni da aka kai wa 'yan sandan cikin shekarun baya-bayan nan.

  • Masar : An Kashe 'Yan Sanda 53 A Saharar Kudancin Kasar

    Masar : An Kashe 'Yan Sanda 53 A Saharar Kudancin Kasar

    Oct 21, 2017 02:51

    Hukumomi a Masar sun ce 'yan sandan kasar 53 ne suka gamu da ajalinsu a wani artabu tsakaninsu da 'yan ta'adda a yankin saharar kudancin kasar.

  • 'Yan Ta'adda Sun Kashe Mutane Biyar A Yankin Sina' Na Kasar Masar

    'Yan Ta'adda Sun Kashe Mutane Biyar A Yankin Sina' Na Kasar Masar

    Oct 16, 2017 14:01

    Ma'akatar cikin gidan kasar Masar ta tabbatar da cewa wasu 'yan sanda uku da wani mai gadi bugu da kari kan wani farar hula guda sun rasa rayukansu kana wasu kuma sun sami raunuka sakamakon harin ta'addanci da wasu 'yan ta'adda suka lardin Sinai na kasar.

  • Mafiya Rinjayen 'Yan Majalisun Dokokin Masar Sun Goyi Bayan Sake Takarar Shugaban Kasar

    Mafiya Rinjayen 'Yan Majalisun Dokokin Masar Sun Goyi Bayan Sake Takarar Shugaban Kasar

    Oct 16, 2017 05:09

    Gamayyar 'yan Majalisun Dokokin Masar ta Egypt Support Coalition da tafi rinjaye a Majalisar Kasar ta jaddada goyon bayanta ga Abdul-Fatah Al-Sisi kan sake tsayawa takarar shugabancin kasar a shekara ta 2018 mai zuwa.

  • MDD Ta Yi Maraba Da Yarjejeniyar Sulhu Tsakanin Fatah Da Hamas

    MDD Ta Yi Maraba Da Yarjejeniyar Sulhu Tsakanin Fatah Da Hamas

    Oct 13, 2017 01:18

    Majalisar Dinikin duniya ta yi maraba da yarjejeniyar sulhun da kungiyoyin Fatah da Hamas suka daddale tsakaninsu a kasar Masar.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS