Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

masar

  • Mahukuntan Masar Sun Tsawaita Dokar Ta Bacin Da Aka Sanya A Kasar

    Mahukuntan Masar Sun Tsawaita Dokar Ta Bacin Da Aka Sanya A Kasar

    Oct 12, 2017 13:53

    Mahukutan kasar Masar sun sanar da tsawaita dokar ta bacin da aka kafa a kasar har na tsawon watanni uku masu zuwa a kokarin da gwamnatin take yi na tabbatar da tsaro da zaman lafiya a kasar.

  • Wani Abu Ya Fashe A Ofishin Jakadancin Myanmar A Birnin Alkahira Na Kasar Masar

    Wani Abu Ya Fashe A Ofishin Jakadancin Myanmar A Birnin Alkahira Na Kasar Masar

    Oct 01, 2017 15:45

    Wasu kafafen yada labarai a birnin Alkahira na kasar masar sun bada labarin cewa a ji karar tashin wani abu kamar bom a ofishin jakadancin kasar Myanmar da ke birnin a yau Lahadi

  • Sojojin Gwamnatin Masar Suna Ci gaba da Murkushe 'Yan Ta'adda A Yankin Sina

    Sojojin Gwamnatin Masar Suna Ci gaba da Murkushe 'Yan Ta'adda A Yankin Sina

    Sep 25, 2017 16:07

    Rundunar sojin Masar ta sanar da kashe 'yan ta'adda shida tare da cafke wasu fiye da 30 na daban a lardin Sina da ke shiyar arewacin kasar.

  • Rundunar Sojin Ruwan Masar Ta Karbi Wani Jirgin Ruwan Yaki Kirar Faransa

    Rundunar Sojin Ruwan Masar Ta Karbi Wani Jirgin Ruwan Yaki Kirar Faransa

    Sep 23, 2017 08:18

    Rundunar sojojin ruwa ta kasar ta karbi wani jirgin ruwan yaki na zamani kirar kasar faransa mai suna Gowin-1

  • Fursunoni Sun Gudanar Da Yajin Cin Abinci A Gidan Kurkukun Kasar Masar

    Fursunoni Sun Gudanar Da Yajin Cin Abinci A Gidan Kurkukun Kasar Masar

    Sep 19, 2017 15:01

    Fursunonin siyasa a gidan kurkukun Al-Akrab da ke kudancin birnin Alkahira na kasar Masar sun gudanar da yajin cin abinci domin nuna rashin amincewarsu kan mummunar mu'amalar da suke fuskanta.

  • Kungiyar Ikhwanul Muslimin Ta Yi Allah Wadai Da Hukunci Da Aka Tabbatar Kan Morsi

    Kungiyar Ikhwanul Muslimin Ta Yi Allah Wadai Da Hukunci Da Aka Tabbatar Kan Morsi

    Sep 17, 2017 12:25

    Kungiyar Ikhwanul Muslimin ta kasar Masar ta yi kakkausar suka dangane da hukuncin da wata kotun kasar Masar ta yanke na tabbatar da hukuncin daurin rai da rai da aka yanke wa hambararren shugaban kasar Masar din kuma kusa a kungiyar Muhammad Morsi, tana mai bayanna hukuncin da cewa hukunci ne na siyasa.

  • Wata Kotu A Masar Ta Tabbatar Da Hukuncin Daurin Rai -Da-Rai Kan Mohammad Mursi

    Wata Kotu A Masar Ta Tabbatar Da Hukuncin Daurin Rai -Da-Rai Kan Mohammad Mursi

    Sep 16, 2017 09:31

    Wata kotun koli ta a kasar Masar ta tabbatar da hukuncin daurin rai da rai kan tsohon shugaban kasar Muhammad Mursi

  • Duniya Na Ci Gaba Da Alawadai Game Da Harin Ta'addancin Da Aka Kai Birnin Landon

    Duniya Na Ci Gaba Da Alawadai Game Da Harin Ta'addancin Da Aka Kai Birnin Landon

    Sep 15, 2017 14:44

    Ma'aikatar harakokin kasashen wajen Masar ta fitar da sanarwar yin alawadai da harin ta'addancin da aka kai birnin Landon na kasar Birtaniya.

  • Jami'an Tsaron Masar Sun Kashe 'Yan Ta'adda 14 A Kasar

    Jami'an Tsaron Masar Sun Kashe 'Yan Ta'adda 14 A Kasar

    Sep 14, 2017 07:29

    Jami'an tsaron Masar sun yi nasarar halaka wasu gungun 'yan ta'addan kasar akalla 14 a yankunan da suke shiyar arewacin kasar.

  • Gwamnatin Masar Ta Fara Karbar Jiragen Yakin Da Ta Saya Daga Rasha

    Gwamnatin Masar Ta Fara Karbar Jiragen Yakin Da Ta Saya Daga Rasha

    Sep 14, 2017 00:59

    Wani babban jami'in gwamnatin kasar Rasha ya bayyana cewa gwamnatin kasar ta fara mikawa kasar Masar jiragen yaki samfurin MIG-29 guda 50 da ta saya daga wajenta.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS