-
IS Ta Dauki Alhakin Harin Da Ya Yi Ajalin Mutum 18 A Masar
Sep 12, 2017 01:19Kungiyar 'yan ta'adda ta (IS) ko kuma Da'esh ta dauki alhakin harin da ya yi sanadin mutuwar mutane 18 a yankin Sina na kasar Masar.
-
'Yan Sandan Masar 18 Sun Rasu Sakamakon Harin Da'esh A Sina
Sep 11, 2017 13:24Rahotanni daga kasar Masar sun bayyana cewar wasu 'yan sandan kasar su 18 sun rasa rayukansu sakamakon wani hari da wasu masu dauke da makami da aka ce 'yan kungiyar Da'esh (ISIS) ne suka kai a yankin Sinai na kasar a yau din nan Litinin.
-
Jami'an Tsaron Masar Sun Kashe 'Yan Ta'adda 10 A Birnin Alkahira Na Kasar
Sep 10, 2017 13:44Majiyar tsaron Masar ta sanar da cewa: A wani dauki ba dadi da aka yi tsakanin jami'an tsaron kasar da wasu gungun 'yan ta'adda a tsakiyar birnin Alkahira ya lashe rayukan 'yan ta'adda 10 tare da jikkatan jami'an tsaron kasar biyar.
-
Masar Ta Maida Martani Akan Zarginta Da Take Hakkin Bil'adama
Sep 07, 2017 13:39Ma'aikatar harkokin wajen kasar Masar, ta ce; Rahoton da kungiyar kare hakkin bil'adam ta "Human Right Watch' ta fitar akan azabtar da fursunoni, siyasa ce a cikinsa.
-
Sojojin Masar Da Amurka Za Su Attisayi Tare Bayan Dakatarwa Na Shekaru 8
Sep 06, 2017 05:46Gwamnatin kasar Masar ta bada sanarwan cewa zata fara atisai sojoji tsakaninta na kasar Amurka a gobe 10 ga watan Satumba bayan dakatarwa na tsawon shekaru 8.
-
Rikici Ya Sake Kunno Kai Tsakanin Sudan Da Masar Kan Yankin "Hala'ib"
Sep 03, 2017 06:20Rahotanni daga kasar Sudan suna nuni da cewa wani sabon rikici ya sake kunno kai tsakanin kasar da kasar Masar dangane yankin "Hala'ib" da Sudan din take ganin yankin kasar ne da Masar ta mamaye.
-
Masar: An Daure Wasu "Yan Adawa 25 Zaman Kurkuku Na Rai Da Dai.
Aug 30, 2017 02:26Kutun da ta daure 'yan adawar ta same su da laifin shiga cikin tashe-tashen hankulan da su ka faru a kasar a 2015
-
Sojojin Masar Sun Kashe Wasu Gungun 'Yan Ta'adda A Lardin Sina Ta Arewa
Aug 29, 2017 14:28Rundunar sojin Masar ta sanar da kashe wasu gungun 'yan ta'adda na mutane bakwai tare da rusa maboyarsu a lardin Sina ta Arewa da ke shiyar arewacin kasar.
-
Masar Ta Mayarwa Da Amurka Martani Akan Yanke Taimakon Kudade.
Aug 24, 2017 04:46Ma'aikatar harkokin wajen Masar ta bayyana rashin jin dadinta akan matakin Amurka na rage taimakon kudaden da take ba ta.
-
Mahukunta A Kasar Masar Sun Kame Masu Fataucin Sassan Jikin Bil-Adama
Aug 23, 2017 14:31Ma'aikatar harkokin cikin gidan kasar Masar ta sanar da cewa: Jami'an tsaron kasar sun kame wasu gungun mutane 12 ciki har da likitoci da ma'aikatan jiyya da suke fataucin sassan jikin bil-Adama.