-
Masar: Dakatar Da Tallafin Da Amurka Take Bawa Kasar Zai Yi Mummunan Tasiri
Aug 23, 2017 07:22Gwamnatin kasar Masar ta bayyana cewa idan gwamnatin Amurka ta dakatar da tallafin kudaden da take bada a duk shekara to kuwa hakan zai yi mummunan tasiri a dangantakar kasashen biyu.
-
Kasashen Masar Da Somaliya Sun Jaddada Bukatar Bunkasa Alaka A Tsakaninsu
Aug 21, 2017 02:18Shugabannin kasashen Masar da Somaliya sun jaddada bukatar bunkasa alakar kasuwanci da na tattalin arziki a tsakanin kasashensu.
-
Ran-Gadin Shugaba Al'Sisi A Wasu Kasashen Afirka
Aug 19, 2017 06:40A ci gaba da ran gadin da yake a wasu kasashen Afirka, shugaban kasar Masar Abdel Fattah Al-Sissi, ya gana da takwaransa na Chadi, Idriss Deby Itno jiya a birnin N’Djamena.
-
Gwamnatin Kasar Masar Ta Sake Mika Wani Yanki Na Kasar Ga Kasar Kuwait
Aug 18, 2017 14:24Shugaban kasar Masar Abdulfatah Sisi ya sake sai da wasu yankunan arewacin kasar ga sarkin Kuwait.
-
Shugaban Hukumar Layin Dogo Ta Kasar Masar Ya Yi Murabus Daga Kan Mukaminsa
Aug 14, 2017 07:15Shugaban hukumar layin dogo ta kasar Masar ya yi murabus daga kan mukaminsa sakamakon hatsarin jirgin kasa da aka yi a garin Iskandariyya da ke arewacin kasar da ya lashe rayukan mutane masu yawa.
-
Kungiyoyin Siyasa A Masar Sun Bukaci Gwamnatin Kasar Da Ta Mayar Da Alakarta Da Siriya
Aug 13, 2017 12:33Wasu kungiyoyi siyasa da na fararen hulan kasar Masar sun bukaci gwamnatin kasar da ta dawo da alakarta ta diplomasiyya da kasar Siriya.
-
Masar: Adadain Wadanda Su ka Mutu Sanadin Taho Mu Gamar Jiragen Kasa, Ya Karu Zuwa 50.
Aug 12, 2017 04:48Ma'aikatar kiwon lafiya ta kasar Masar din ta sanar da cewa mutanen da su ka rasu saboda karon da jiragen kasa biyu su ka yi a garin Askandariyya, ya kai 50 sai kuma wasu 13 da su ka jikkata.
-
Masar : Hadarin Jiragen Kasa Biyu Ya Yi Ajalin Mutum A kalla 36
Aug 11, 2017 11:06Hukumomin kiwon lafiya a Masar sun ce a kalla mutane 36 ne suka rasa rayukansu a yayin da wasu jiragen kasa biyu sukayi taho mu gama a arewacin kasar.
-
An Hallaka Wasu 'Yan Ta'addan Da Suke Kai Wa Kiristoci Kibdawan Masar Hari
Aug 11, 2017 01:15Ma'aikatar cikin gidan kasar Masar ta sanar da cewa jami'an tsaron kasar sun sami nasarar kashe wasu 'yan ta'adda su uku da ake zargin suna da hannu cikin harin da aka kai wa kiristoci kibdawa na kasar a kwanakin baya.
-
Al-sisy: Ya Kamata Katar Ta Fahimci Damuwar Kasashen Tekun Pasha.
Aug 08, 2017 07:39Kamfanin dillancin labarun Spotnik ya ambato shugaban kasar Masar yana cewa; Wajibi ne Kasar Katar ta fahimci damuwar da larabawa takun fasha su ke da shi a kanta.