Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

masar

  • Tarwatsewar Wata Mota Ta Yi Sanadiyyar Lashe Rayukan Mutane A Kasar Masar

    Tarwatsewar Wata Mota Ta Yi Sanadiyyar Lashe Rayukan Mutane A Kasar Masar

    Jul 25, 2017 02:02

    Wata mota da aka makare da bama-bamai da tarwatse a kusa da wani wajen bincike a garin Arisha da ke arewacin lardin Sina ta Arewa na kasar Masar inda ta lashe rayukan mutane akalla bakwai.

  • An Yankewa Mutane 28 Hukuncin Kisa A Masar

    An Yankewa Mutane 28 Hukuncin Kisa A Masar

    Jul 22, 2017 14:44

    Kotun hukunta manyan laifuka ta birnin Alkahira ta yanke wasu mutane 28 daga cikin mutane 67 da take zarkin da ayyukan ta'addanci a jihohin kasar

  • Masar: An Kashe 'Yan ta'adda 30 A Gundumar Sina Ta Arewa

    Masar: An Kashe 'Yan ta'adda 30 A Gundumar Sina Ta Arewa

    Jul 22, 2017 07:44

    Sojojin Masar sun sanar da kashe 'yan ta'adda 30 a yankin Sina ta arewa a jiya juma'a.

  • Sojojin Masar Sun Hallaka Wasu 'Yan Ta'adda 30 A Yankin Sinai

    Sojojin Masar Sun Hallaka Wasu 'Yan Ta'adda 30 A Yankin Sinai

    Jul 22, 2017 01:17

    Rundunar sojin kasar Masar ta sanar da cewa dakarunta sun sami nasarar hallaka wasu 'yan ta'adda alal akalla guda 30 a wani samame da suka kai musu a lardin Sinai da ke arewacin kasar.

  • Masar: An Kori Alkalin Da Ya Ki Amincewa Da Mika Tsibirun Kasar Ga Saudiyya

    Masar: An Kori Alkalin Da Ya Ki Amincewa Da Mika Tsibirun Kasar Ga Saudiyya

    Jul 21, 2017 07:40

    Shugaban kasar Abdulfattah al-Sisy ne ya bada umarnin korar alkali Ahmad Abul azam

  • Tashin Bam Ya Hallaka Mutane Da Dama A Tsibirin Sina Na Masar

    Tashin Bam Ya Hallaka Mutane Da Dama A Tsibirin Sina Na Masar

    Jul 20, 2017 01:59

    Akalla Mutane 9 ne suka rasa rayukansu, daya daga cikin jami'in 'yan sanda sanadiyar tashin Bam a tsibirin Sina ta Arewa a kasar Masar

  • Masar: Ma'aikatan Gwamnati Da Su ke Bacewa Suna Karuwa

    Masar: Ma'aikatan Gwamnati Da Su ke Bacewa Suna Karuwa

    Jul 19, 2017 06:39

    wata kungiyar kare hakkin bil'adama ta kasar Masar ta ce; Ana ci gaba da samun karuwar kame ma'aikatan gwamnati da kuma bacewar wasu

  • Masar Ta Bayyana Goyon Bayanta Kan Warware Rikicin Kasar Yamen Ta Hanyar Lumana

    Masar Ta Bayyana Goyon Bayanta Kan Warware Rikicin Kasar Yamen Ta Hanyar Lumana

    Jul 19, 2017 02:07

    Ministan harkokin wajen kasar Masar ya bayyana cewa: Amfani da matakan siyasa da gudanar da zaman tattaunawa sune kawai hanyoyin warware rikicin kasar Yamen.

  • Yansanda A Yankin Tsibirin Nile A Kasar Masar Sun Kara Da Masu Zanga Zanga

    Yansanda A Yankin Tsibirin Nile A Kasar Masar Sun Kara Da Masu Zanga Zanga

    Jul 17, 2017 02:52

    Akalla mutum guda ne ya rasa ransa sannan wasu fiye da 50 suka ji rauni a lokacinda yansanda suka kara da masu zanga zanga a yankin tsibirin Nile a kasar Masar.

  • An Hallaka 'Yan Ta'adda Uku A Tsibirin Sina Na Kasar Masar

    An Hallaka 'Yan Ta'adda Uku A Tsibirin Sina Na Kasar Masar

    Jul 16, 2017 14:18

    Sojojin kasar Masar Sun sanar da hallaka 'yan ta'adda uku a cibiyar tsibirin Sina

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS