Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

masar

  • Masar: An Kashe 'Yan Ta'addar Da Su ka Kai Hari A Yankin Jiza.

    Masar: An Kashe 'Yan Ta'addar Da Su ka Kai Hari A Yankin Jiza.

    Jul 16, 2017 02:20

    'Yan sandan kasar Masar sun sanar da kashe 'yan ta'adda biyu da su ka kai harin ta'addanci wanda ya kashe jami'an tsaro masu yawa.

  • Wani Mutum Dauke Da Wuka Ya Kashe Mata Biyu 'Yan Yawon Shakatawa A Kasar Masar

    Wani Mutum Dauke Da Wuka Ya Kashe Mata Biyu 'Yan Yawon Shakatawa A Kasar Masar

    Jul 15, 2017 02:01

    Wani dan ina ga kisa ya kashe wasu mata biyu 'yan yawon shakatawa tare da jikkata wasu hudu na daban a garin Hurghada da ke kusa da gabar teku a shiyar arewa maso gabashin kasar Masar.

  • Malamin Kirista A Masar Ya Ce Addinin Muslunci Ya Barranta Daga ISIS

    Malamin Kirista A Masar Ya Ce Addinin Muslunci Ya Barranta Daga ISIS

    Jul 14, 2017 06:12

    Jagoran kiristoci mabiya darikar katolika a kasar Masar ya bayyana addinin muslunci da cewa addini ne da ba shi da alaka da kungiyoyin 'yan ta'adda irin su Daesh da makamantansu.

  • A Kafa Dokar Hana Fita A Wasu Yankuna A Yankin Sina Na Kasar Masar

    A Kafa Dokar Hana Fita A Wasu Yankuna A Yankin Sina Na Kasar Masar

    Jul 11, 2017 02:26

    Bayan hare haren da aka kaiwa jami'an tsaron Masar a yankin Sani a cikin kwanakin da suka gabata, Priministan kasar ya bada umurnin kafa dokar hana fita a wasu yankuna na Sina.

  • Kotun Sojin Masar Tana Zargin Mutane 292 Da Shirya Makarkashiyar Kashe Shugaban Kasar

    Kotun Sojin Masar Tana Zargin Mutane 292 Da Shirya Makarkashiyar Kashe Shugaban Kasar

    Jul 09, 2017 14:31

    Babban lauyar gwamnatin Masar mai shigar da kara ya maida shari'ar mutane 292 zuwa kotun sojin kasar kan zargin 'yan kungiyar ta'addanci ta Da'ish ne, kuma suna da hannu a shirya makarkashiyar aiwatar da kisan gilla kan shugaban kasar.

  • Masar Za Ta  Binciki  Mutuwar 'Yan Kasar Ta A Libiya

    Masar Za Ta Binciki Mutuwar 'Yan Kasar Ta A Libiya

    Jul 09, 2017 06:41

    Ma'aikatar Harakokin wajen Masar ta sanar da cewa za ta gudanar da bincike a kan mutuwar 'yan kasar ta a kasar Libiya

  • Masar Ta Kori Daliban Indosiya 4

    Masar Ta Kori Daliban Indosiya 4

    Jul 08, 2017 07:25

    Masar Ta fitar da daliban jami'ar nan guda 4 'yan kasar Indanosiya da ta zarga da kokarin tayar da hankali

  • Masar: Kungiyar Da'esh Ta Dauki Alhakin Kashe Sojojin Masar Fiye Da 20

    Masar: Kungiyar Da'esh Ta Dauki Alhakin Kashe Sojojin Masar Fiye Da 20

    Jul 08, 2017 02:20

    A jiya juma'a ne dai aka kai hari a wuraren biyu na bincike, a yankin Sinaa ta arewa da ya ci rayukan sojoji 23.

  • An Bayyana Wasu Daga Cikin Matakan Da Saudia Da Kawayenta Zasu Dauka A Kan Qatar

    An Bayyana Wasu Daga Cikin Matakan Da Saudia Da Kawayenta Zasu Dauka A Kan Qatar

    Jul 07, 2017 14:33

    Wani dan majalisar dokokin kasar Masar Ya bayyana wasu matakan da kasashe hudu wadanda suka dorawa kasar Qatar takunkumai zasu dauka bayan rashin gamsuwarsu da amsar da ta bayar kan sharuddansu na farko

  • Kungiyar Human Right Watch Ta Zargi Mahukuntan Masar Da Kame Dalibai 'Yan Kasar China

    Kungiyar Human Right Watch Ta Zargi Mahukuntan Masar Da Kame Dalibai 'Yan Kasar China

    Jul 07, 2017 02:27

    Kungiyar kare hakkin bil-Adama ta Human Right Watch ta zargi gwamnatin Masar da kame dalibai 'yan kasar China da suke karatun addinin Islama a cikin kasarta.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS