-
Tattaunwa A Tsakanin Tawagar Hamas Da Mahukuntan Kasar Masar.
Jul 06, 2017 14:28Gwamnatin kasar Masar ta sanar da cewa ganawar da tawagar kungiyar Hamas ta yi armashi sosai, kuma za ta taimaka wajen warware matsalolin mutanen Gaza.
-
Saudiyya : Ba Sassauci A Sharuddan Da Muka Gindayawa Qatar
Jul 05, 2017 10:04Saudiyya da kawayenta na kasashen Larabawa da suka hadu yau a birnin Alkahir ana Masar sun ce babu wani sassauci a sharuddan da suka gindayawa kasar Qatar kafin su maido da huldarsu da ita.
-
An Fara Kamfe Na Neman A Kifar Da Gwamnatin Sisi A Masar
Jul 05, 2017 07:47'Yan adawar siyasar kasar Masar da dama ne da suke rayuwa a wajen kasar suka kaddamar da wani kamfe da ke yin kira zuwa ga kifar da gwamnatin Abdulfattah Sisi .
-
An Hukunta Misrawa 41 A Kan Laifin Safarar Sassan Jikin Mutum
Jul 04, 2017 14:21Lauyen Gwamnatin Masar ya bayyana cewa daga cikin mutane 41 da aka kama da laifin safarar Sassan Jikin Mutum akwai Likitoci da ma'aikatan jiya kuma tuni aka meka su a hannun Kotu
-
Kasahen Larabawa Zasu Tattauna Dangane Da Rikicinsu Da Qatar A Al-Kahira
Jul 03, 2017 07:27Ministocin harkokin waje na kasashen Larabawa hudu wadanda suka dorawa kasar Qatar takunkuman tafiye -tatfiye da kuma na diblomasiya zasu hadu a kasar Masar don tattauna batun.
-
Masar: An Bude Binciken 'Yan Majalisar Da Su ka Halarci Taron Kungiyar MKO.
Jul 02, 2017 14:48shugaban majalisar wakilan kasar Masar Ali Abdul Ali, ne ya bada umarnin a bude binciken 'yan majalisar 5 da su ka halarci taron kunkiyar MKO mai fada da tsarin musulunci a Iran.
-
Tsohon Shugaban Kungiyar Ikhwanul Muslimin Mahdi Akif Ya Rasu A Cikin Kurkuku
Jul 02, 2017 06:06Tsohon shugaban kungiyar ikhwanul - muslimin ta kasar Masar ya rasu a cikin kurkuku
-
Hadin Kan Gwamnatin Masar Da Kungiyar Hamas Wajen Tabbatar Da Tsaro A Kan Iyakoki
Jul 02, 2017 02:01Kakakin Kungiyar gwagwarmayar musulinci ta yankin Palastinu ya sanar da cewa yarjejjeniyar baya bayan nan da kungiyar da cimma da Gwamnatin Masar za ta aifar da gagarumin sauyi a yankin
-
Masar Ta Yi Wa Kasar Katar Barazara.
Jun 30, 2017 02:05Ministan harkokin wajen kasar Masar Samih Shukri, ya bai wa Katar zabi tsakanin kare tsaron kasashen larabawa ko kuma raunana shi.
-
Ra'ayul Yaum: Zaman Sirri Tsakanin Larabawa Da Isra'ila A Masar
Jun 29, 2017 13:06Jaridar Ra'ayul Yaum ta nakalto daga wata majiyar diplomasiyya ta larabawa da ke tabbatar da cewa an gudanar da zama a tsakanin Isra'ila da wasu larabawa a kasar Masar