-
Jiragen Saman Yakin Masar Sun Tarwatsa Wasu Motoci A Gabashin Kasar Libiya
Jun 27, 2017 14:35Jiragen saman yakin Masar sun kai hare-hare kan wasu tawagar motoci dauke da makamai da ake fasa kwabrinsu a yankin gabashin kasar Libiya kusa da kan iyaka da kasar ta Masar.
-
Masar: Ana Ci Gaba Nuna Rashin Amincewa Kan Cefanar Da Tsibiran Kasar Ga Saudiyya
Jun 27, 2017 00:41Miliyoyin al'ummar kasar Masar na ci gaba da nuna rashin amincewarsu Kan cefanar da tsibiran kasar guda biyu da Abdulfattah Sisi ya yi ga Saudiyya.
-
Masar: Sisi Ya Sanya Hannu Kan Amincewa Da Mika Tsibiran Kasar Ga Saudiyya
Jun 25, 2017 04:20Shugaban kasar Masar Abdulfattah Sisi ya sanya hannu a kan takardar amincewa da sake shata iyakokin ruwa tsakanin Masar da Saudiyya, tare da mika tsibiran kasar guda biyu ga Saudiyya.
-
Jami'an Tsaron Masar Sun Halaka Wasu Gungun 'Yan Ta'adda A Shiyar Kudancin Kasar
Jun 23, 2017 07:52Ma'aikatar harkokin cikin gidan kasar Masar ta sanar da cewa: Jami'an tsaron kasar sun samu nasarar halaka wasu gungun 'yan ta'adda na mutane bakwai a lardin Asyut da ke shiyar Kudancin kasar.
-
Bukatar MDD Ga Kasar Masar Kan Zartar Da Hukuncin Kisa
Jun 23, 2017 01:13Masana a hukumar kare hakkin bil'adana na Majalisar Dinkin duniya (MDD) sun bukaci gwamnatin kasar Masar ta dakatar da shirin zartar da hukuncin kisa kan mutane 6 wadanda aka kama da laifin kisan wani dansanda.
-
Masar : Kotun Koli Ta Ce A Dakatar Da Duk Wata Shari'a Kan Bada Tsibirai
Jun 22, 2017 01:56Kotun kolin tsarin mulkin a Masar ta bada umurnin dakatar da duk wata shari'a da ake a kasar kan batun mallakawa masarautar Saudiya tsibiran nan biyu da ake ta takaddama a kai.
-
Rasha Ta Meka Jiragen Yaki Ga Kasar Masar
Jun 20, 2017 13:37Rasha ta sanar da mekawa kasar Masar wasu Jiragen Yaki Samfarin K-52
-
Kungiyar Kare Hakkin Bil'adama Ta "Amnesty" Ta Bukaci A Janye Hukuncin Kisa Akan Wasu Mutane 7 A Kasar Masar.
Jun 18, 2017 07:25Kungiyar ta kare hakkin bil'adama ta yi kira da a kai batun mutanen 7 zuwa ga kotun daukaka kara domin sake duba hukuncin da aka yi musu.
-
Harin Bam Ya Hallaka Dan Sanda Guda A Birnin Alkahirar Masar
Jun 18, 2017 01:15Bam ya tashi a kudancin birnin Alkahira na kasar Masar, lamarin da yayi sanadiyar mutuwar jami'in dan sanda guda tare da jikkata wasu 4 na daban
-
Shugaban Kasar Masar Ya Bukaci A Dorawa Kasar Turkiya Takunkumi Irin Na Qatar
Jun 17, 2017 14:45Shugaban kasar Masar Abdul-Fatah Sisi ya bukaci kasashen duniya su dorawa gwamnatin kasar Turkiya takunkumi har zuwa lokacin da zata daina goyon bayan kasar Qatar.