Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

masar

  • An Kame Masu Fafutuka A Masar Sakamakon Kin Amincewa Da Cefanar Da Tsibiran Kasar

    An Kame Masu Fafutuka A Masar Sakamakon Kin Amincewa Da Cefanar Da Tsibiran Kasar

    Jun 17, 2017 02:34

    Jami'an tsaron kasar Masar sun kame wasu daga cikin masu gudanar da jerin gwano da gangami a sassa daban-daban na kasar da ke nuna rashin amincewarsu da cefanar da tsibiran kasar guda biyu ga Saudiyya.

  • Ministan Harkokin Addini A Masar Ya Ce Musulunci Ba Shi Da Alaka Da Ta'addanci

    Ministan Harkokin Addini A Masar Ya Ce Musulunci Ba Shi Da Alaka Da Ta'addanci

    Jun 15, 2017 18:24

    Minista mai kula da harkokin addinin a kasar Masar ya mayar da kakakusar martani a kan masu danganta ayyukan ta'addanci da addinin muslunci.

  • Masar : Majalisa Ta Amince A Baiwa Saudiya Tsibirai

    Masar : Majalisa Ta Amince A Baiwa Saudiya Tsibirai

    Jun 14, 2017 10:49

    Majalisar dokoki a Masar ta amunce da bukatar gwamnatin kasar na mallakawa Saudiya tsibiran nan biyu, Tiran da Sanafir da aka dade ana takkadama akansu a wannan kasa ta Masar.

  • Ethiopia da Masar Sun Bukaci MDD Da Ta Dakatar Da Sammaci Kama Al-Bashir

    Ethiopia da Masar Sun Bukaci MDD Da Ta Dakatar Da Sammaci Kama Al-Bashir

    Jun 10, 2017 12:40

    Kasashen Ethiopia da Masar sun bukaci Kwamitin Tsaron Majalisar Dinkin Duniya da ya dakatar da binciken da kuma shari'ar da Kotun kasa da kasa mai shari'ar manyan laifuffuka (ICC) ta ke yi wa shugaban kasar Sudan Umar Hasan al-Bashir.

  • Kungiyar Muslim Brotherhood Ta Musanta Zargin Ta'addanci Da Saudiyya Ta Yi Mata

    Kungiyar Muslim Brotherhood Ta Musanta Zargin Ta'addanci Da Saudiyya Ta Yi Mata

    Jun 08, 2017 00:51

    Kungiyar Muslim Brotherhood (Ikhwanul Muslimin) ta kasar Masar ta yi watsi da zargin gudanar da ayyukan ta'addanci da kasar Saudiyya ta ke mata tana mai cewa irin wadannan zarge-zarge suna sanya zubar da mutumcin kasar Saudiyya din ne.

  • Rashin Damuwar Gwamnatin Kasar Masar Da dubban Daruruwan Misrawa A Qatar

    Rashin Damuwar Gwamnatin Kasar Masar Da dubban Daruruwan Misrawa A Qatar

    Jun 07, 2017 09:47

    Matakin da gwamnatin kasar Masar ta dauka na katse dangantaka da kasar Qatar domin neman yardar Kasashen Saudiya da Emarate ya fusata misrawa kimani dubu 250 da ke zaune a kasar Qatar

  • Yan Ta'adda Sun Kashe Jami'an Tsaron Masar A Yankin Tsibirin Sina Na Kasar

    Yan Ta'adda Sun Kashe Jami'an Tsaron Masar A Yankin Tsibirin Sina Na Kasar

    Jun 07, 2017 02:00

    Majiyar tsaron Masar ta sanar da kashe wasu jami'an tsaron kasar biyu a wani musayar wuta da aka yi tsakanin wasu gungun 'yan ta'adda da jami'an tsaron Masar a lardin Sina ta Arewa.

  • Amurka Ta Gargadi 'Yan Kasarta A Masar

    Amurka Ta Gargadi 'Yan Kasarta A Masar

    Jun 06, 2017 07:15

    Ofishin Jakadancin Kasar Amurka A Masar Ya Gargadi 'Yan Kasar sa Dangane Da Hare-Haren Ta'addanci

  • Qatar Ta Bukaci Tattaunawa Da Saudiya Da Kawayenta

    Qatar Ta Bukaci Tattaunawa Da Saudiya Da Kawayenta

    Jun 06, 2017 01:18

    Kasar Qatar ta bukaci tattaunawa da Saudiya da kawayenta bayan da kasashen suka yanke duk wata irin hulda da ita bisa zargin taimakawa ayyukan ta’addanci.

  • Kasashen Masar Da Libiya Sun Shiga Cikin Sahun Kasashen Da Suka Yanke Alakarsu Ta Jakadanci Da Qatar

    Kasashen Masar Da Libiya Sun Shiga Cikin Sahun Kasashen Da Suka Yanke Alakarsu Ta Jakadanci Da Qatar

    Jun 05, 2017 14:37

    Bayan da wasu kasashen Larabawan yankin tekun Pasha suka dauki matakin yanke alakar jakadancinsu da kasar Qatar, kasashen Masar da Libiya ma sun rufa musu baya.

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS