Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

masar

  • An kama 'yan jarida da dama a kasar Masar

    An kama 'yan jarida da dama a kasar Masar

    Oct 29, 2016 02:18

    A yayin da zanga-zangar kin jinin Gwamnati ta 11 ga watan Nuwamba ke kusantowa, kotun Masar ta bada izinin kama 'yan jarida 63 a kasar

  • Yan Bindiga Sun Kashe Wani Dan Sandan Masar A Lardin Tsibirin Sina Na Kasar

    Yan Bindiga Sun Kashe Wani Dan Sandan Masar A Lardin Tsibirin Sina Na Kasar

    Oct 28, 2016 07:22

    Wasu gungun 'yan bindiga sun bude wuta kan tawagar jami'an 'yan sanda a lardin Tsibirin Sina na kasar Masar, inda suka kashe dan sanda guda.

  • Wata Kotun Daukaka Kara A Kasar Masar Ta Tabbatar Da Hukuncin Daurin Rai Da Rai Kan Mohammad Badee

    Wata Kotun Daukaka Kara A Kasar Masar Ta Tabbatar Da Hukuncin Daurin Rai Da Rai Kan Mohammad Badee

    Oct 26, 2016 14:39

    Wata kotun daukaka kara a kasar Masar ta tabbatar da hukuncin daurin rai da rai kan shugaban kungiyar Ikhwanul Muslimin wacce aka haramta

  • Kotu Ta Yi Watsi Da Hukuncin Daurin Rai Da Rai Da Aka Yi Muhammad Morsi

    Kotu Ta Yi Watsi Da Hukuncin Daurin Rai Da Rai Da Aka Yi Muhammad Morsi

    Oct 25, 2016 15:46

    Rahotanni daga kasar Masar sun bayyana cewar kotun daukaka kara a kasar ta soke hukuncin daurin rai da rai da aka yanke wa hambararren shugaban kasar Masar Muhammad Morsi da shugaban kungiyar Ikhwanul Muslimin Muhammad badie da wasu 'yan kungiyar su 15 bisa zargin leken asiri da ake musu.

  • Kotu Ta Yi Watsi Da Hukuncin Daurin Rai Da Rai Da Aka Yi Muhammad Morsi

    Kotu Ta Yi Watsi Da Hukuncin Daurin Rai Da Rai Da Aka Yi Muhammad Morsi

    Oct 25, 2016 15:45

    Rahotanni daga kasar Masar sun bayyana cewar kotun daukaka kara a kasar ta soke hukuncin daurin rai da rai da aka yanke wa hambararren shugaban kasar Masar Muhammad Morsi da shugaban kungiyar Ikhwanul Muslimin Muhammad badie da wasu 'yan kungiyar su 15 bisa zargin leken asiri da ake musu.

  • Babbar Cibiyar Fatawa A Masar Ta Yi Allawadai Da Rufe Masallatai A Italia

    Babbar Cibiyar Fatawa A Masar Ta Yi Allawadai Da Rufe Masallatai A Italia

    Oct 25, 2016 09:11

    Babbar cibiyar bayar da fatawa a kasar Masar ta yi Allawadai da kakkausar murya dangane da rufe masallatai guda biyar da mahukuntan Italia suka yi.

  • Masar Da Wasu Kasashen Turai Zasu Gabatar Da Daftarin Kudurin Neman Kawo Karshen Rikici A Siriya

    Masar Da Wasu Kasashen Turai Zasu Gabatar Da Daftarin Kudurin Neman Kawo Karshen Rikici A Siriya

    Oct 23, 2016 13:02

    Ministan harkokin wajen kasar Masar ya sanar da cewa: Kasarsa da hadin gwiwar kasashen Spain da New Zealand zasu dauki matakin gabatar da wani daftarin kuduri a gaban kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya da ke neman kawo karshen rikici da tashe-tashen hankula a kasar Siriya.

  • Kungiyar Ihwanul-Muslimin Ta Masar Ta Fitar Da Bayanin Yin Allah Wadai Da Hukuncin Dauri Kan Morsi

    Kungiyar Ihwanul-Muslimin Ta Masar Ta Fitar Da Bayanin Yin Allah Wadai Da Hukuncin Dauri Kan Morsi

    Oct 23, 2016 12:23

    Kungiyar 'yan uwa musulmi ta Ihwanul-Muslimin a Masar ta fitar da bayani kan yin Allah wadai da hukuncin da kotun daukaka kara a kasar ta fitar na amincewa da hukuncin daurin shekaru 20 a kan hambararren shugaban kasar Mohammad Morsi.

  • Kotun Daukaka Kara Ta Daure Hambararren Shugaban Masar Morsi Shekaru 20

    Kotun Daukaka Kara Ta Daure Hambararren Shugaban Masar Morsi Shekaru 20

    Oct 23, 2016 02:54

    Rahotanni daga kasar Masar sun bayyana cewar wata kotun daukaka kara a kasar ta tabbatar da hukuncin daurin shekaru 20 da aka zartar wa hambararren shugaban kasar Muhammdd Morsi, wanda hakan shi ne farkon hukunci na karshe da aka zartar kan hambarararren shugaban.

  • Masar: An Kashe Wani Babban Jami'in Sojan Kasar Masar.

    Masar: An Kashe Wani Babban Jami'in Sojan Kasar Masar.

    Oct 22, 2016 15:25

    Kisan Gillar Kwamadan Sojan Tankokin Yakin Masar

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS