Pars Today

Hausa
  • Shafin Farko
  • Labarai
  • Radiyo
  • Albanian shqip
  • Armenian Հայերեն
  • Assyrian ܐܬܘܪ̈ܝܐ
  • Azeri Azəri
  • Bangla বাংলা
  • Chinese 中文
  • Dari دری
  • English English
  • French français
  • German Deutsch
  • Hausa Hausa
  • Hebrew עברית
  • Hindi हिन्दी
  • Indonesian Bahasa Indonesia
  • Italian Italiano
  • Japanese 日本語
  • Kazakh қазақ тілі
  • Kiswahili Kiswahili
  • Pashto پښتو
  • Persian فارسی
  • Russian Русский
  • Spanish Español
  • Tajik Тоҷик
  • Taleshi Tolışə
  • Turkish Türkçe
  • Turkmen Türkmen
  • Uzbek узбек
  • Duniya
  • Iran
  • Gabas Ta Tsakiya
  • Afirka
  • Hotuna
  • Products

masar

  • Masar Na Kokarin Shiga Tsakanin Syria Da Majalisar Dinkin Duniya

    Masar Na Kokarin Shiga Tsakanin Syria Da Majalisar Dinkin Duniya

    Oct 20, 2016 08:29

    Syria ta amince da shiga tsakanin da Masar din ta ke yi.

  • Yarjejeniyar Hadin Gwiwa Tsakanin Kasashen Masar Da Siriya Kan Yaki Da Ta'addanci

    Yarjejeniyar Hadin Gwiwa Tsakanin Kasashen Masar Da Siriya Kan Yaki Da Ta'addanci

    Oct 19, 2016 02:23

    Majiyar watsa labaran Siriya ta bayyana cewa: A ziyarar aikin da shugaban cibiyar tsaron kasar Siriya Ali Mamluk ya kai zuwa kasar Masar; Kasashen biyu sun cimma yarjejeniyar hadin gwiwa a tsakaninsu a fagen yaki da ta'addanci.

  • Majalisar Dokokin Kasar Masar Ta Amince Da Dokar Hana Hijirar Mutane Zuwa Turai

    Majalisar Dokokin Kasar Masar Ta Amince Da Dokar Hana Hijirar Mutane Zuwa Turai

    Oct 18, 2016 02:59

    Majalisar dokokin kasar Masar ta amince da wata doka ta kayyare hijirar mutane zuwa kasashen turai a jiya litinin.

  • Jami'an Tsaron Masar Sun Kashe 'Yan Ta'adda Da Dama A Yankin Arewacin Kasar

    Jami'an Tsaron Masar Sun Kashe 'Yan Ta'adda Da Dama A Yankin Arewacin Kasar

    Oct 17, 2016 13:44

    Majiyar tsaron Masar ta sanar da halakar 'yan ta'adda da dama a wani samame da jami'an tsaron kasar suka kaddamar kansu a yankunan da suke arewacin Tsibirin Sina.

  • An fara Atisayen Hadin Guiwa Tsakanin Sojojin Kasashen Masar Da Rasha.

    An fara Atisayen Hadin Guiwa Tsakanin Sojojin Kasashen Masar Da Rasha.

    Oct 16, 2016 15:32

    A yau lahadi ne sojojin kasashen Rasha da Masar Sun Fara Atisayen Soja

  • Masar ta karyata jita-jitan cewa a kwai sansanin Sojojin kasashen waje a cikin kasar

    Masar ta karyata jita-jitan cewa a kwai sansanin Sojojin kasashen waje a cikin kasar

    Oct 16, 2016 09:08

    Shugaban kasar Masar ya bayyana cewa babu wata kasa da ta kafa sansanin Soja a cikin kasar

  • Dakarun saman Masar Sun yi ruwan bama-bamai kan 'yan ta'adda a tsibirin Sainai

    Dakarun saman Masar Sun yi ruwan bama-bamai kan 'yan ta'adda a tsibirin Sainai

    Oct 15, 2016 07:18

    A wani harin daukan fansa na kisan dakarun kasar 12, Dakarun saman Masar sun yi ruwan bama-bamai a yankunan taruwan kungiyoyin dake dauke da makamai a tsibirin Sinai ta arewa.

  • Yan Bindiga Sun Kashe Sojojin Kasar Masar 12 A Yankin Sina Na Kasar Masar

    Yan Bindiga Sun Kashe Sojojin Kasar Masar 12 A Yankin Sina Na Kasar Masar

    Oct 14, 2016 12:37

    Yan bindiga wadanda ake zaton yan gunguyar baitul muqaddasi ne sun kashe jami'an tsaron kasar masar 12 a yau Jumma'a a yankin Sani ta Arewa.

  • Masar ta dakatar da zirga-zirgar jiragen tsakaninta da Saudiyya

    Masar ta dakatar da zirga-zirgar jiragen tsakaninta da Saudiyya

    Oct 14, 2016 02:15

    An dakatar da zirga-zirgar jirage

  • Ficewar bazata na Jakadan kasar Saudiya daga birnin Alkahirar Masar

    Ficewar bazata na Jakadan kasar Saudiya daga birnin Alkahirar Masar

    Oct 13, 2016 07:42

    Jakadan Saudiya a kasar Masar ya fice daga cikin kasar

Nuna Saura
Pars Today

© 2021 PARS TODAY. All Rights Reserved.

Labarai
    Duniya
    Iran
    Gabas Ta Tsakiya
    Afirka
    Hotuna
    Products
Pars Today
    Dangane Da Mu
    Hanyar Tuntubarmu
    RSS